@danchiromajr: 🔥 $5 ➡️ $3,978.58 | THE TRADE THAT TAUGHT ME A LESSON 📈💔 Yau na yi wani trade mai cike da ilimi, basira da discipline, inda na juya $5 zuwa $3,978.58. 💰🔥 Amma na koma da full amount cikin trade, kuma daga baya na yi loss. Wannan ya zama babban darasi a gare ni da kuma duk wanda yake kallo. ⚠️ Trading ba kullum nasara bane. Kowa na iya faɗuwa, ko da yana da experience. Amma idan kana da knowledge, discipline da proper risk management, zaka iya koyo daga kuskure ka dawo ka gyara. Abin da ya faru yau ya nuna cewa profit ba shine komai ba — kare capital da samun ilimi sun fi muhimmanci. 🧠🛡️ 📚 Kada ka bi profit kawai; nemi ilimi kafin ka saka capital. #DTAEliteTraders #danchiromaqx #CryptoTrading #TradingJourney #TradingPsychology
Danchiroma Binary
Region: NG
Sunday 23 August 2026 00:42:35 GMT
Music
Download
Comments
Aliyu Musa Muhammed :
hmm
2026-08-23 11:01:47
1
Umar Rabiu :
Masha Allah legend sedakai ogah ubangiji yasa mudace Muna godiya
2026-08-23 05:35:31
1
nafisamuazu0 :
naira real account
2026-08-23 11:37:42
1
I. Lawal :
Very educative
2026-08-23 15:59:39
1
ummu abeed :
Masha Allah gaskiya oga aikinka na kyua
2026-08-23 05:59:26
3
ابو محمد :
wlh kamrnene yadda nakamafar gabo
2026-08-23 07:41:29
1
MALAN KASUM :
masha Allah 📊📈📉
2026-08-23 21:42:30
1
abdulrahman salisu mayyaki :
ómoh 🥺🥺🤔
2026-08-23 04:43:41
2
Abdul Jibril :
masha Allah knowledge is the key
2026-08-23 14:58:11
1
Aliyu danwazai :
Allah yamaida mafi Alyeri oga
2026-09-17 15:34:02
0
Hassan binary TRADING🔐🪛🔩⚒️ :
tukagane
2026-08-23 09:41:15
2
Muhammad MJ :
boss always believe in your activity when it comes to trading on binary
2026-08-26 20:37:29
0
MOHAMMED SIDI :
ALLAH YA KARA BASIRA
2026-08-26 15:06:45
0
BIN USMAN :
knowledge the first money follow Allah yataimaka ogan
2026-09-06 11:56:51
1
Shedrack :
👍👍👍
2026-08-23 23:49:14
0
MD FURNITURE :
😌
2026-08-23 10:33:34
1
To see more videos from user @danchiromajr, please go to the Tikwm
homepage.