@siyamalyrics: Allah Sarki Rayuwa, Wai Ina BILKISU SHEMA ? 😔 #arewa__tiktok #hausatiktok #hausasong #kannywood #kannywoodcelebrities

Siyama Lyrics
Siyama Lyrics
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 23 August 2026 14:22:07 GMT
200118
22803
177
580

Music

Download

Comments

b.collection26
B collection :
8 years 😭
2026-09-25 19:05:34
0
mimeedankani0
💕Mrs 💜 Qalbi🥰🫶 :
Harna tuna lokacin ina gidan miji 🤭🤣😂
2026-09-21 17:28:24
35
salmamuhammadusman2
cerlmer 😍 Muhammad uthman :
lokacin ena cikin jindadi d kwanchiar hankali 😢 lokacin soyayya namin dadi
2026-09-26 16:02:36
3
xaynerb_aminu
xaynerb_Aminu :
Don Allah wayayita inaso nai searching a audiomack
2026-09-19 19:21:19
13
aleey_bee_019
it'z_Aleey_bee :
Lokacinda buruwata tana kwaila kullum idan naxo hira sai tamin wannan waka 😅😅
2026-09-21 23:21:21
7
ausaf25
maman mufti :
har na tuna ina amarya shine ringing ton dina 😂
2026-09-20 20:06:43
7
shagwaba.girl2
🦋Deejarth Autah🦋🫂 :
Tap nayi rawan wakar nan 😂😂😂😂 lokacin Ina yar gayuuhhh🤣🤣
2026-09-23 13:24:54
0
.muhammad549
.muhammad549 :
Lokacin Gen Z suna Nursery da primary schools😂😂
2026-09-24 06:28:35
0
suleimanabbasteac
SuleimanAbbasteacher :
harnatuna da gidan gala wlh ah nan jimeta
2026-09-19 19:53:05
2
sd_glance
sdglance :
Lokacin wakar Nan ba TikTok
2026-09-22 16:43:01
3
oumarab001
UMAR AB :
wakar Mai sunana ba farko kenan
2026-09-19 21:38:44
0
auwalghali
Auwal :
Lokacin da abokai na suke kamar “yan TikTok lokacin babu app dinma Saboda an saka mu su challenge,babu abokin mu da bai iya wakar nan ba dukan ta
2026-09-25 16:07:30
0
jiddahhamza
jiddah hamza :
Best wakata ever💃💃💃
2026-09-21 21:27:42
2
autesh001
🌪️🅑🅘🅖 🅒🅞🅡🅐 ☄️ :
Allah sarki rayuwa lokacin ina bin yayata zuwa wajan saurayinta Sai ta bani wayarta ina Jin wanan wakar 😂😂💔🤗
2026-09-23 00:33:00
1
hafeezh34
Bin Haroun 227 :
tana nan cikin film ɗin so ne
2026-09-19 21:59:42
2
oumtwinscollection
oumtwinscollection :
Kaiii rayuwa
2026-09-20 22:28:56
1
wadaalgoni
bourma algoni :
ظروف نيجريا 🇳🇬😳😳😳
2026-09-21 15:55:12
1
yahayayacoubouyah
Yahaya yacoubou :
2026-09-20 22:18:27
1
bara_atu22
B_🐈🦅💚 :
Allah Sarki Rayuwa Oh Ni Jikar Aisha Harna Tuna lokacin baya 😅😅
2026-09-25 15:37:25
0
sd_glance
sdglance :
Alokacin kullum sai munsa wakar Nan cikin dare mu yita tiqa rawa
2026-09-22 16:42:19
0
_hyndu2
@_hyndu :
Kamar ba,ayi ba
2026-09-27 00:11:00
0
lankyscollection
khadeejerh qasim :
Har na Tina da first love na 😂😂😂😅
2026-09-26 16:50:04
0
abdoul.majid8024
Le capitaine du MBOKO🇨🇲 :
Sunar wakar
2026-09-22 21:39:10
0
user847952967
ALOVE 💝💝 :
gaskiya wakar nan tana tashin kaina Wlh
2026-09-23 05:05:21
0
mamankalil10
Bilkisu Abdullahi isah :
🥰🥰🥰🥰
2026-09-19 11:45:53
0
To see more videos from user @siyamalyrics, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About