@pulatovadina: 21.08.2026

Dinn
Dinn
Open In TikTok:
Region: GB
Sunday 23 August 2026 18:50:44 GMT
75
4
0
1

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @pulatovadina, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

AMFANIN HABBATUSSAUDAH  GA LAFIYAR DAN ADAM 1-CIWON KUNNE A Diga Man Habbatussauda Digo 1 Zuwa 2 Yana Maganin Ciwon Kunne 2-BAQIN ISKA Yin Hayaqi da 'Ya'yan Habbatussauda Ko Garin Ta  Yana Raba Mutum da Shaidanun Aljanu 3-RASHIN BACCI Azuba Man Habbatussauda cokaci 1  A Ruwan Dumi Asha Kafin a Kwanta da Awa  1 Zaayi Bacci Ciki Nutsuwa da Jin dadi 4-CIWON ZUCIYA Asami Nonon Akuya Kofi Daya Azuba Man Habbatussauda 4ml Ciki a Sha Sau 2 A rana Tsawon Mako 1 Zaa Sami Lafiya 5-CUTUTTUKAN IDO Shan Man Habbatussauda Cokali1a Cikin Ruwan Markadadden  Karas A Rana Yana  Magance  Cututtukan ido 6-MATSALOLIN AL'ADA A Niqa Garin Yayan Habbatussauda a Hada da Zuma Baqa, a Sha Cokali 1 da Safe 1 da yamma Na Kwana 7 Zaa Rabu da Matsalar Alada 7-CIWON QODA Asami Garin Habbatussauda Gram  300 A Sami Zuma   600ml Mai kyau , A Hade su su da Kyau, A Riqa Shan cokali  1  Rana Har Ya Qare zaa Rabu da Ciwon qodq 8-KUMBURI Man Habbatussauda na Sa6e Kumburi A Jikin Mutum Idan Aka Shafa a Inda Ya kumburan  9-FARFADIYA Yin surace  da Garin Habbatussauda Ko Yayan ta  Na Dan Lokaci Yana Maganin Farfadiya 10-CIWON HAQORI A Sa man Habbatussauda a Haqorin dake Ciwon  Zaa Sami sauqi 11-HAWAN JINI Shan Shayin Garin Habbatussauda  Yana Saukar da Hawan Jina SoSai 12-CUTUTTUKAN FATA Asami Garin Habbatussauda da man Habbatussauda, A Hade su Ana shade jiki  Zaa Rabu da Duk Wata Matsalar Fata  13-HIV/Aids AIDS Mai Shan Shayin Yayan Habba da Zuma Cutar Qanjamau Baza ta Ta6a Yin Tasiri a Jikin Sh Ba 14-CIWON HANTA Sa Garin Habbatussauda A Cikin Abinci Lokacin da Zaaci, Yana Maganin Ko Wanne Nau'in  Ciwon Hanta  15-CIWON SIGA Shan Shayin Yayan Habbatussauda Yana Saukar da Sukarin jikin Mutum Komai Yawan Shi Amma baa sa Sukari  A ciki 16-SHANYEWAR BARIN JIKI ( PARALYSIS) A Riqa Sa man Habbatussauda 3 ml Cikin  Nonon Raqumi Kofi 1 Wato 30 ml A Rana Ayi Hakan Kullun Zuwa Wani Dan Lokaci zaa warke#tpyシ #tppppppppppppppppppp #foryourpage

About