Dan allah yan dariqa da sauran wadanda ba'sa amsa sunan ahlus sunnah kudaina yimana qazafin chewa ba'muson annabi saboda maganan ba'ya kama hankali 😢😢😢dan allah kudaina😢🙏
2026-08-24 16:30:54
8
Aleeyou :
Bidaka Abiyy wa ummi ya rasulillah
2026-08-24 11:45:34
8
zarma amana💝💝💝💝 :
Allah kakaramana son annabi Muhammad s a w Allah kasa munada rabu a aljannah Ameen
2026-08-24 09:56:46
8
Bachar :
s. 🥰. a. 🤲. w. 🥰. 🤲
2026-08-24 11:40:14
3
Umar Faruk Mohd💌 :
ni ta Ina zan iya kasanchewa manzon Allah Yana faɗa min wannan saqon Ina tsaye 😭😭bamu ganka ba Amma zuchiyar mu tana manne dakai ya rasulullah😭
2026-08-24 20:51:30
0
Abbafillo Kalallawa :
Pls A Ina Xan Samu Full Video Na Wannan Karatun??
2026-08-24 16:31:12
1
man_of_Alhamdulillah AMV💯 :
Allah Akbar 🥰🥰🥰
2026-08-24 09:46:09
5
SULEIMAN B O C :
Allah ya jikan baba mu da rahama Allah ya jikan dikan Musilmai gadaya Allah yasa tamu dazo muche da imani.