@mansur_salisu011: Jawabin Gwamnan Jihar Sokoto a wajen taron Jibwis Nhqtrs Jos da aka gabatar yau 23rd August, 2026 a birnin Jos Cikin jawabin sa ya bayyana Sheikh wasu suffofi da Allah Ya azurta Sheikh Jingir da su, yace:" Uba, Dajjito dan Amanah wanda baya tsoron ya tsaya akan gaskiya".