@madubin.afrika: Cigaban tattaunawa tare da Ibrahim Khalil, Episode 2 kashi na uku. Kar a manta za a iya kallon cikakkiyar tattaunawar kai tsaye a shafukanmu na YouTube Madubin Afrika, ko kuma Facebook Madubin Afrika. Mu na godiya ❤️ @soulay man @tiktok creators #madubinafrika #foryou #africa #everyone #foryoupage

Madubin Afrika
Madubin Afrika
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 24 August 2026 09:00:00 GMT
7849
714
48
4

Music

Download

Comments

chiefservant1
Chief Servant 🥰 :
Allah kasani bamu da kudin fansa idan mutanen nan sunkamamu ko wani namu Allah kayi mana tsarin dasu irin tsarin da kayiwa Annabi Musa da Fir'auna😭😭😭
2026-08-24 14:27:50
13
hafsatadamu2824
UWAR GIDA HAFSAT💗💗💗 :
Allah sarki rayuwa Allah kajikan iyayen mu😭😭😭
2026-08-25 10:04:42
5
fateeuk
FATI UK JAKADIYA MULTIMEDIA :
Allah yayi mana sakayya baki daya Rayuwa a Kai Qalu bale
2026-08-25 10:05:16
4
adfatcollections
ADFAT Collections🎱🎱🎱 :
Ya Rabbi continue to safeguard us from the evil doer 🤲🤲🤲
2026-08-24 09:55:32
2
mymaryam0
My maryam :
Allah yajikan iyayenmu da Rahama 😭😭😭😭😭💔
2026-08-25 22:26:59
3
bassirou.kadia1
Bassirou Maina 📿🕋 :
Allh yasa mudace
2026-08-24 10:18:58
2
gaazaaa1214
Gaazaaa1214 :
Allah ya jikan iyayen mu da rahma wlhy ina yin tafiye tafiye so sai Allah be taba hadamu da tsinannu bandits ba Allah ya saka maka khalil
2026-08-25 09:40:29
4
ameer_77777
Ameer :
Gaskiya kayi jarumta Allah yatsare gaba
2026-08-25 08:58:04
2
yusrahmuhammad07
yusrah Muhammad :
😭😭😭 innalillahi wainna ilaihirrajiun wai mmn shi tarasu
2026-08-25 10:11:32
3
nupegurl001
🦋Nupe Gurl🦋 :
Allah sarki
2026-08-24 12:33:33
2
shamsiyayusufsani
Shamsiya yusuf Sani :
innalillahi wa,ina ilaihi rajum allah yaji qansu darahama
2026-08-25 12:45:49
1
user2051003283828
B Lasting :
Allah ya jikan iyayenka da Rahama
2026-08-26 14:05:06
2
yaqoubjagwa0
Yaqoub Jagwa :
Next 🙏
2026-08-24 21:37:24
2
hanny111111
HAJAR :
Wallahi yayi kokari
2026-08-25 09:45:39
2
abdoolgeee
Abdoolgeee :
Bazan iya bada wannan labarinba kuka bazai barniba gaskiya Innalillahi waenna ilaihirrajiun 😭😭😭
2026-08-25 09:31:40
2
shamsiyashuaibu54
MRS A ♥️❤️‍🔥 :
Ya Allah 😭😭
2026-08-24 12:38:09
2
sarki_tauna
BRIGADE :
Allah ubangiji yaji kan iiyayenka
2026-08-26 21:33:43
1
nupegurl001
🦋Nupe Gurl🦋 :
wai a Wani gari ake program din nan
2026-08-24 12:32:27
2
sumys.beauty.loun
ZURU BEST MAKEUP ARTIST 💄 :
Hasbunallah allah sarki wlhy lbr nan yana tabhamun zuciya
2026-08-24 19:06:42
3
abuhiban
Hassan abdulkarim :
𝚠𝚊𝚢𝚊 𝚏𝚊𝚑𝚒𝚖𝚌𝚒 𝚣𝚊𝚖𝚊 𝚍𝚊 𝚖𝚞𝚝𝚊𝚗𝚎 𝚕𝚏𝚢
2026-08-25 09:09:24
2
tsahirou92
bachari sani :
walahi yabani taosayi allah yakiyaye gaba
2026-08-24 11:09:37
2
tsahirou92
bachari sani :
kema allah yabiyaki
2026-08-24 11:11:03
2
blawal6667
blawal6667 :
Allah kayimana tsari da wanna mutanan Allah yakubutar da wanda suke a hannunsu
2026-08-24 09:03:41
3
ahmadtea808
Ahmad Tea0450 :
wannan mutane Allah ya wulakanta su tun anan duniya😌
2026-08-28 18:45:42
1
aminu.lawan.wakam
Aminu Lawan Wakamawa :
Allahu sarki Allah yayi musu rahama
2026-08-29 00:43:06
1
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About