@canji03: Allah Yaisa bamu yafewa duk wani malami da yace wai an Sami tsaro a arewa kuma wai Anyi ayyuka a arewa. Falle daya zaiyi da karfin ikon Allah

AREWA  MUFARKA
AREWA MUFARKA
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 24 August 2026 05:52:56 GMT
120156
4366
647
1431

Music

Download

Comments

b.sani.apple.stor
B sani Apple Store :
NO MORE APC IN NOTHERN NIGERIA KOZAKOMUTU WALLAHI 😭😭😭😭😭😭
2026-08-28 08:48:10
0
gabdfihabu
GabdfiHABU :
Unless you know and Scott Montauk problem
2026-08-28 06:25:48
0
bashirtasiualhassan
Bashir :
This is a scam 😲😲
2026-08-27 08:07:06
0
auwaluabdullahi432
auwaluabdullahi432 :
Kaji tsoran Allah. Kar kamanta yanda katsaya anan haka zaka tsaya agaban Ubangiji . Ya Allah muna roqonka karusa wannan tafiyar taku
2026-08-24 15:22:08
33
bashiruumar26
bashiruumar26 :
alla ya isa tsakaninmu daku
2026-08-24 07:45:20
17
bashirmuhammad8177
Bashir Muhammad :
say No to APC again 2027
2026-08-24 18:59:02
8
ukashao5
UKASHA :
Allah yasakawa alummar arewa
2026-08-24 13:00:15
9
shamsuddenzayyana
Shamsudden Zayyana :
Malaman Zamani Magada Arnan Baya
2026-08-24 07:10:08
16
habibainvest23
HABIBAHANDSONs :
An kama mutum 500 Amma Wai Ana maganar ansamu sauki Allah ya isah kjma zamu je gaban Allah
2026-08-26 12:05:13
7
zeewakili4442904481833
Zee wakili :
Wa nake gani anan
2026-08-25 13:48:28
1
hdh.heh6
Hdh Heh :
kunci amanar manzon Allah S A W kuncucemu Allah ya isa gaku ga Allah alokacin da ake kashe musulmai Allah ya isanmu munbarku da Allah
2026-08-24 12:19:45
5
a_a_khalid
Abdulmumin Ahmad Khalid :
Allah SWT ya tona asirin su. Aameen 🙏🏼
2026-08-28 12:36:41
1
riala_auto
riala_auto :
Malamai sun zama yan maula Allah ka rabamu da masifa
2026-08-24 17:37:33
5
abubakaraliyusali6
abubakaraliyusali6 :
Allah ya isa Bamu yafe ba
2026-08-27 21:37:00
3
sastborn1
🇳🇬abbakar🇹🇬 :
zaka hadu da Allah wlhi
2026-08-26 17:49:50
3
yahayamusa010
user7540706616055 :
kuji soron Allah
2026-08-25 20:23:44
2
mdsalisu
ME IYALEE :
yaa Allah ka la anchi dukan azzalumai
2026-08-27 12:59:03
1
user6740437664143
Auwalu Abdullahi :
Allah ya zaba mana abundayafi Alheri garemu amin ya Rabbi 🙏
2026-08-25 21:50:14
3
musaaliabubakar
Musa Ali Abubakar :
Duk wanda ya yadda karya suke yayi min like
2026-08-25 08:47:55
11
user33562451554943
MUHAMMAD RISKU MUHAMMAD :
Allah ya isa tsakaninmu da ku
2026-08-27 06:13:27
2
danyusufaashafa
Yusufabdulmumini2022 :
Allah yasakamana
2026-08-24 12:50:43
2
elmansurmuhammad
elmansurmuhammad :
Allah kasa ka mana
2026-08-24 14:06:31
1
sannizak01
Zak$$ :
Allah ya jikan sheikh jafar❤️
2026-08-25 00:26:47
3
yahaya.badamasi.ya
yahaya badamasi yahaya :
donk wada yace tsaro ya in ganta Allah yasa asaceshi
2026-08-26 09:08:48
3
user8619034732626
user8619034732626 :
Allah Yayimana maganinku
2026-08-26 18:54:41
1
To see more videos from user @canji03, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About