@mansur_salisu011: DA DUMI-DUMINSA: Sheikh Jingir Ya Yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, yana mai bayyana ra’ayinsa kan wasu matakai da manufofin gwamnatin shugaban. #SheikhJingir #BolaAhmedTinubu #Tinubu #DaDumiDuminsa
مَنسُرْ تَمْبُوَلْ 👑📿
Region: NG
Monday 24 August 2026 12:12:24 GMT
Music
Download
Comments
💫🔥ukashat-_-Abdul Aziz🔥💫 :
ubangiji Allah ya isarmana ga wanga malamai
2026-08-24 22:28:55
5
T a h e e r :
Maganar gaskiya malam Allah ya’isatsakaninmu dakai
2026-08-24 18:39:51
10
M. Mukhtar :
munbarka da Allah yasan yanda zaiyi da kai mln
2026-08-24 21:32:15
3
Abdulkarim Halilu :
gasky nikaina bajidadiba
2026-08-24 18:42:43
1
babanhaidar8484 :
allah yasa gonar ta konee
2026-08-24 20:48:28
1
MD MAI ALLAH :
DG CAMPAIGN
2026-08-24 12:28:54
0
Haruna mustafa :
😂😂😂😂
2026-08-24 23:47:44
0
yahya Shisu yahya :
😂😂😂
2026-08-24 23:57:26
0
usseey :
wannan tsakanin Kai da Allah ne mukuma sedai muce Allah yabi mana haqqinmu
2026-08-24 21:02:38
2
faruk namairabo💞💞💞💞 :
wlhi malamana son ki amanamu allah yayi muna magani
2026-08-24 16:23:47
1
Ahmad Ibrahim :
maula duniya ne
2026-08-25 00:05:27
0
Dauad Idris k _T _1 :
wa wa
2026-08-24 21:11:47
0
SARAUTA124 11:30🤝🔥💪 :
Malam zaka maimaita agaban Allah
2026-08-24 19:56:13
1
ABIN YABONA ((((S A W )))) :
Allah yasa asaceka
2026-08-24 23:50:18
0
Zurmee12 :
malam kayi asarar karatun ka Allah kaji kan Dr idris da malam Al-shekh jafar da Al bani .
2026-08-24 17:17:12
0
rabiu alkali :
Allah jikan mlm jafar
2026-08-24 18:53:53
0
sirnee senior :
hba yaya
2026-08-24 19:03:09
0
Haruna mustafa :
2026-08-24 23:47:22
0
ENG FAROUQ :
wllh wllh wllh allah ya,isa😭😭😭
2026-08-25 00:19:29
0
salim :
2026-08-25 00:25:44
0
AMINU. IDIRS :
waw
2026-08-25 00:02:34
0
Haruna mustafa :
2026-08-24 23:48:25
0
Haruna mustafa :
Alzyazmadkdad
2026-08-24 23:49:29
0
To see more videos from user @mansur_salisu011, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.