@fatima.zakariyya74:

fatima zakariya nijar
fatima zakariya nijar
Open In TikTok:
Region: SA
Monday 24 August 2026 12:47:24 GMT
61680
4570
1162
321

Music

Download

Comments

maryam_lamido5
MARYAM LAMIDO BACKUP :
yar wahala 😂😂😂ai zawarci duniyace ne
2026-08-25 07:24:50
133
hassernertou
Hassernartou❤️🌸🔐 :
Wllh shekara 2 da mutuwar aure na Amma ban tabajin nadama Ko kuma tunanin Kara wani auren , Alhamdulillah Ina cikin nutsuwa ban tozarta ba
2026-08-25 10:08:38
136
bilkisu.kabir71
FULANIA COLLECTION. :
Anban dariya a comment section 😂
2026-08-25 21:58:49
1
rukayyaismaeelumar001
Rukayya ismaeel umar :
wlh Kinsa dole nayi following dinki
2026-08-26 21:57:59
0
abbasnaminna
Abbas Namina :
TikTok duniya ne 😂😂😂
2026-08-25 23:22:35
0
adamamuazu180
Adama Mu'azu :
wlh rash Sana a ne wlh
2026-08-26 20:09:48
5
habibaty31
habibaty 31 :
I wonder ooooo
2026-08-25 18:06:00
1
kie_kie70
Hafciey_collection :
Muda zawarci saide muce Alhamdulillah 🤸🏽‍♀️💃🏻❤️🙏🏽😅
2026-08-25 16:33:12
9
khadygolden0
khadygolden0 :
Tab namiji kinshiga uku
2026-08-25 17:12:01
6
hassernertou
Hassernartou❤️🌸🔐 :
Ameen sister 🥰👩
2026-08-26 13:23:54
0
ummi37901
ummi :
😂😂😂😂Wlh kungiyar zawarawa tayi Allah wadai dake habawa mudai bamutaba ladamar zawarchiba Wlh kuwa Alhamdulillahii 🤲
2026-08-25 00:25:56
98
rahamasunusi482
ummurijal💕 :
Wallahi banida kamar Manzon Allah 😭
2026-08-26 13:52:13
32
ibrsnkw
maryaamah🍂 :
ƙungiyar mata masu neman kudi da nuna capacity muna Allah wadai da ita wallahi nayi zawarci na nemi kudi kamar ba gobe alhamdulilah
2026-08-24 22:07:08
76
ummusamhat5
ummusamhat :
Bata da sana a ne shiyasa
2026-08-24 18:55:22
43
kabscouturekn
KABS COUTURE KN :
Ni Wllh ko auren m banba amma Wllh t bata Mun rai
2026-08-25 07:49:58
61
zabbauahmad1
Zabbau Ahmad🥰 :
muda muka ce ma asakemun cigaba mukayi alhamdulillah
2026-08-24 16:07:27
13
nana.safiyya
ام صابرين :
😂😂😂😂😂😂 Wallahi har mantawa nake yi Ni bazawarace SBD na tashi ina neman na kaina
2026-08-24 19:12:29
23
maman.abdul.jalal
teemah sanusi 💞💞 :
Ayyi wlh dawani auren gara zama a gidan iyiye😂😂
2026-08-25 13:37:07
10
salisouslf4545
salisou :
a'A ke kin san abinda ta rasa
2026-08-24 15:13:19
22
hauwabdullahi2
hauwa_abdullahi2 :
wallahi bana mijin dazanyiwa kuka tafita tanemi kudi zata manta da maza a duniya
2026-08-24 20:52:21
40
khadijahassanhu39
KH@D¥ PINK¥💄💋 :
Wlh aure kawai dadi😂jiya satina guda d aure Alhamdulillah 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
2026-08-25 22:48:03
6
mmnfrsi3
maman fadeela 🇳🇬 ❤️ 🇳🇪 :
tabbb gungiyar matabata alfaharida ita wlh munyihakuri kuma munganasara
2026-08-24 19:04:34
9
hajiya_hadiza_katsina
Hajiya_Hadiza :
taulaucine
2026-08-25 07:29:49
6
bikeesu__kano_
Bilkeesu :
hmmm bazakusan halin da takecikiba gamunan Muna sana.ar Amman wllh yau wuninayi Ina kuka dukda .Ina dasana.arfa wllh zawarci masifane Allah yadawomana mafita🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-08-24 19:25:36
17
esssentialsbytee_
Esssentials by tee :
Zawarchi akwai dadi babu pressure 😂😂😂😂
2026-08-25 16:57:05
8
To see more videos from user @fatima.zakariyya74, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About