Folic acid bayasa kasamu ciki kai tsaye folic acid wato vitamin B9yana taimakawane danshirya jiki kafin daukar ciki taimakawa wajen lafiyar kwai da farkon ci gaban jariri da kuma rage hadarin wasu matsalolin haihuwa a jariri
2026-08-24 15:51:52
7
fateemalawan :
Dr dan Allah nayi bari wata biyar kenan amma bansami ciki ba koma tunda nayi nake fama da ciwan baya da kafa dan Allah katemakamin da me ya kamata nasha pls dan Allah
2026-08-24 14:40:44
5
FatimaAY :
Metformin folic acid
Vitamin A
omega 3
shimuke tasha
a matsayinmu na masu PCOS
2026-08-26 13:26:08
2
Nusaiba Muhammad :
Don allah kaman bayanin HSG next week za’aman amma mutane da yawa suna xewa zafi garai sosai
2026-08-25 20:51:12
0
realsadeeqauwal001 :
Dan Allah kasa mana hotonsa sabo da iyalimu
2026-08-27 15:07:54
1
Naja Suleiman :
nayi inama kaiharyanzu amma shuru allah baibaniba
2026-09-02 20:41:19
1
Afiniki kabali :
doctor mai ovarian cyst zai iya she
2026-08-24 15:40:56
0
HAUWA YUNUSA 🦋✨ :
nifa zaniya sha
2026-08-24 17:15:32
0
Adam Adam :
Dan Allah doctor mazama nashan polic acid
2026-08-25 14:02:22
0
jeeddatulkhairi :
Dan Allah nawa ne folic acid din
2026-08-24 14:42:46
0
mmn shureem :
Koda mace na Al ada zata iyasha pls
2026-08-25 14:10:47
0
asmeedchalawa :
idan nashashi ciyon mara yake sakani bansaniba ko inada wata matsala ne
2026-08-24 14:25:31
0
user4415053228062 :
Dan Allah goda nawa akesha?
2026-08-25 14:36:47
0
raheemsarh99 :
Na kwana nawa zaasha folic acid din?
2026-08-27 21:57:00
0
Yunusa bash :
Dan Allah ya ake amfani dashi
2026-08-26 20:41:54
0
ummu hanan :
Dan Allah nawa akesha
2026-08-27 22:54:50
0
Yau :
Kamar nawa akesha arana dr
2026-08-26 21:16:13
0
Baba Fari | Victoire N'Djamena :
mash Allah
2026-08-24 21:38:01
0
00sadiyaabubakar :
dan Allah dr ovacare da hyponid suma suna taimaka wa ni su aka bani a asbt