Sirrin yah fara bayyana knn gwani da gwana masha Allah🤲
2026-08-24 19:12:23
17
Ummu Hishaam :
Gaskiya Al-Hafiz Idan baka yi Aure ba kawai ka yi request, domin maganar gaskiya kun dace sosai.
والبلد الطيب يخرج نباته بإذن ربه
2026-08-24 17:27:22
13
A Ameen².. :
Allah ya tabbatar da Alkhairi wannan hadi yayi hafeez.. Allah ya kaimu lokaci....
2026-08-24 14:24:54
17
queen😌❤️🌸 :
Banso akai comments da yw hk banyi b 😂😂😂daman ance daukakakke sai daukakekkiya 😩😂😂🤌🏻
2026-08-24 15:39:33
9
qozeemabdullahi :
Muslim al umma are proud of you hajia
mashaAllahu 🙏
2026-08-24 19:46:27
1
JIDDAHTULKHAIR SANI :
Perfect match Ma sha Allah fatan nasara
2026-08-25 07:18:23
2
ABDULRAHMAN SAOTUL_QURAN 👳👳 :
toh kai Alaramma wanga Aka cema comfortable settings 😁😂😁
2026-08-24 17:36:27
3
ABU JAAFAR ASSUNNY :
ya Sheikh 🤔🫣🫣
2026-08-24 15:12:35
0
Mudassir_tambuwal :
Shaik inakasamu irin wannan ina layi😂😂😂
2026-08-24 15:17:07
3
autan hajiya 🥰 :
boyayyen sirrin nan yanaso ya bayyana dai sheikh
2026-08-24 21:21:32
1
Honoroble Ammar 🇳🇬🇫🇷 :
MashaAllah takuwara ka wayeta ne.. inason nayi mata kiyauta..
2026-08-24 21:37:14
1
sulaimanyushausul4 :
khairan in sha Allah
2026-08-25 10:51:02
0
Lawali ✨🤍 :
Macha Allah
2026-08-24 19:43:12
2
إبن مالك🌺 :
Alah y sanya alkhairi💖
2026-08-24 16:56:54
1
PRINCE..A.. AJEBO 🚘 :
Gata aduniyar gani a duniyar bansan yau she zamu haduba, Allah kahadani da wannan baiwar taka a gida aljannah I love u so much irin sosai dinnan fah😢😭😭😭😭