@hafizdandinmahe: Video:- A lokacin da Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ƙananan Hukumomin Gada/Goronyo Hon. Comr Bashir Gorau ya tarbi Maigirma Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Sokoto a ƙarƙashin tutar Jam’iyyar ADC, His Excellency Hon. Dr. Manir Dan Iya FCNA,(Walin Sokoto) tare da tawagarsa domin isa a wurin da zai gabatar da gaisuwar jaje ga al’ummar da mummunan iftila’in nutsewar jirgin ruwa ya shafa wanda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane akalla sittin da biyar (65)tare da jefa wasu cikin jimami. Allah SWT ya jikansu da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsu. Amin.

hafizdandinmahe
hafizdandinmahe
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 24 August 2026 14:09:46 GMT
15631
1721
24
82

Music

Download

Comments

allajikasimu
kasimu 652 @gmail.com :
Allah ya nunamuna yazama governor
2026-08-24 22:48:34
2
shafiuahmad25
shafiuahmadibra43 :
inshallahu
2026-08-25 00:53:13
0
mljlnjidda001
MlJlN🦅 MAI 🦅JIDDA📿✔️ :
Ameen🙏🙏🙏
2026-08-25 23:29:02
0
sarauniya.scent
sarauniya scent :
da yardar Ubangiji sokoto sai wali Nigeria KO sai Baba Atiku
2026-08-25 20:53:22
0
nasiru.muhammad160
Nasiru Muhammad :
Amen
2026-08-24 16:59:19
0
itzsaleembashire
Saleem bashire :
Sai wali 💯💯
2026-08-24 23:10:50
0
naturawa39
Hafix ℕ𝕒 𝕋𝕦𝕣𝕒𝕨𝕒🫀🩺🚑 :
ameen
2026-08-24 16:35:13
0
al.faruk.siri
Al Faruk Siri :
2026-08-24 23:28:50
1
08039amgabubakar
A,M,G :
akwai rainin wayo anan fah ..Amman in kun lura
2026-08-25 10:37:46
0
usmanumardmhegmail.com
Usmanpual 001 :
😂😂😂
2026-08-26 09:15:33
0
isiyaumarggn
alhaji yaro :
👍👍👍
2026-08-25 13:18:52
0
mubeebinji
mubarak bnj :
🥰🥰🥰
2026-08-25 13:12:53
0
shafiu4789
shafi'u :
🥰🥰🥰
2026-08-24 16:20:59
0
usmanibrahim467
@usmanibrahim467 :
🥰🥰🥰
2026-08-25 07:14:31
0
sfulani.lambo3100
Lambo@001 :
🥰🥰🥰
2026-08-24 14:13:51
2
d_galadima_001
d_galadima_001 :
🥰🥰🥰
2026-08-25 00:55:57
0
mansur.yusuf83
Mansur yusufoo1 :
🥰🥰🥰
2026-08-25 00:49:05
0
abu123151
Abu123@# :
🥰🥰🥰
2026-08-25 00:27:35
0
shamsuauwal527
07026857705 :
🥰🥰🥰
2026-08-24 17:22:02
0
honorablejr0
HONORABLE JR :
🥰🥰🥰
2026-08-25 10:22:01
0
shafiu82338
shafiu :
😻😻😻
2026-08-24 15:34:43
0
freshnumber195
fresh number 1 :
🥰🥰🥰
2026-08-25 18:55:45
0
rabiulawal3941
rabiulawal417 :
🥰🥰🥰
2026-08-26 14:13:35
0
To see more videos from user @hafizdandinmahe, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About