@kibannachannels: Wannan wane irin kaskanci ne haka

KIBANNA🔼
KIBANNA🔼
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 24 August 2026 14:10:08 GMT
5039
606
38
170

Music

Download

Comments

soleimanirolemodel
general official001 :
mu dai yan Yobe state Allah ya isa kuɗin mu
2026-08-24 14:28:14
9
abdulqadirhashim1d
abdulqadirhashim :
wallahi Allah ya,isah
2026-08-24 14:20:36
0
some.body4199
Official Some Body 4199 :
Wato gsyk akwai gaga rumar matsala 😳 Allah kaji kanmu 🙏🙏🙏
2026-08-24 14:23:37
2
realdanbaba26
ABBAHH JARMAI✌️🙏❤️ :
Wlh kuwa
2026-08-24 17:19:19
0
lugi2035
A yuseef 🏟🥉⚽️ :
a nifa wlh duk makaminda yashiga siyasa komai ache akansa normal ne tunda siyasar tagaji hk
2026-08-24 15:57:22
0
al.musbah2021
Al.musbah :
Allah ya kawo mana karshen Azzaluman shuwagabanin da malaman Nigeria 🇳🇬 🙏💯
2026-08-24 17:35:50
1
abubakarzxc1
Abubakarzxc :
Allah yajikan malam Albany
2026-08-24 17:06:31
0
aliyushuaibu084
aliyu shuaibu :
Allah shi kyauta
2026-08-24 15:38:44
0
lawalisiyaku5
lawal isiyaku yahayya Mani :
Allah ya isah dukiyar Katsina state
2026-08-24 17:01:36
0
bakake2
Zaharaddeen Muhammad :
Allah yaisa
2026-08-24 15:58:34
0
user60993888nafiu
dan bahaushen getso :
gaskiya ne
2026-08-24 15:38:19
0
abdulmumin.aminu0
Abdulmumin Aminu :
Allah y isah
2026-08-24 14:22:15
1
mamanesanialha
أبوإلهام ألسلفي📸🌿🍃 :
Innalillahi wa inna ilaihi raju'un Allah kayi ma malam albani rahama
2026-08-24 14:40:05
0
ahafstores
ahafstores :
Innalillahi 😳😳😳😳😳
2026-08-24 15:48:32
0
abdull_small
abdull_small :
Mu yan kano nawa muka bayar
2026-08-24 15:00:38
0
alajighazy
Gaz😊 :
INNALILLAHI! Kusan Kwana Uku Kenan Da Aka Kwashe Kusan Mutane 100 a Massalacin Juma'a a Jahar Nija, Amma Kamar Ba'ayi Ba 💔💔😭😭
2026-08-24 14:44:18
0
alhaji.modu.mustap
Alhaji modu mustapha :
allah jikan mallan albany kamar yananan
2026-08-24 15:21:43
0
abban_jawad
Abban_jawad :
Iya jiya kawai ( jingir)saida ya hada 850 million naira Maula mai capacity 😂
2026-08-24 16:15:53
0
maman.muslim7
Maman Muslim :
Kuria daya ze iya kada tunubu
2026-08-24 16:47:57
0
ibrahimkd23
ابراهم رابع💫💯💫🤝 :
Allah yajikan maza kai wlh maza sun wuce Allah yakawo ranar dazamu hadakai muyi kaca kaca da irin wannan yan siyasar da malaman
2026-08-24 14:53:40
0
ahamadmari131
Ahamad mari :
Allah ya isa tsakaninmu dasu
2026-08-24 17:27:50
0
abiayeesh_
Hashim Abdallah :
Arewawa
2026-08-24 15:23:55
0
abbayola7
ABBA YOLA :
Allah ya sa ayimasa yedda akka yiwa elrufai
2026-08-24 15:25:43
0
aminudanguziri1234
Aminu kabeer :
hahaha Allah ya biya kibanna kanaganin iKon Allah wajan wa innan rubabbun malaman marasa manufa
2026-08-24 14:27:01
0
To see more videos from user @kibannachannels, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About