nikuma mota nasiya jiya yanzu haka tanan a kauyenmu 🙏
2026-09-22 22:08:22
3
A A MAIZAMANI YOBE 11 :
Ameen summa Ameen ya Allah wlh nima yanzu shine fes tagetdina Allah kabani
2026-09-04 22:35:54
4
sadik :
ameen ya allah wllh nayi gidana mai kyau yau wata na uku da aure kuma Ina saran allah yabani mata tagari wllh duk duniya yanxu burina kenan wannan mashindin allah kacikamin burina nankusa