kayadda iyayen annabi suna aljanna kamin like 🥰
nima naci albarkacin hakan
2026-08-25 18:32:52
42
Khadija collection and more :
12 Rabi’ul Awwal ﷺ 🌙❤️Alhamdulillah! Yau rana ce da ke cike da farin ciki a zuciyata, domin muna tunawa da haihuwar fiyayyen halitta, Annabinmu Muhammad ﷺ. 🤍
Ya Rasulallah ﷺ, ba kalmomi da za su iya bayyana irin kaunar da muke maka ba. Allah Ya kara mana sonka, Ya sa mu kasance cikin masu bin Sunnarka, kuma Ya hada mu da kai a Aljanna. 🤲❤️Happy Mawlid An-Nabi ﷺ 🌙✨
اللهم صل وسلم على نبينا محمد ﷺ ❤️
2026-08-25 12:26:41
15
Aliyu zakii :
allah yasa muma damu za,azo albarkacin annabin rahama sallallahu alaihi wassallam
2026-08-25 21:43:11
1
shafiibawanfadima :
Allah yasa Dani za a dawo Dan matsayin shugaba s a w 🥰🥰🥰
2026-08-25 11:59:40
13
Medicine :
Allah ya farantawa duk zuciyar da take kaunar Annabi Muhammad saw 🥰