Da Safe Ranan Litinin 12 Ga Rabi'ul Auwal, Nana Amina Ta Haifi Dan Da Ba'a Haifi Kamar Shi Ba S.a.w.
2026-08-25 08:41:24
8
itxaliyushehu :
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM 🥰🥰🥰
2026-08-25 06:59:22
5
Salisu kano city :
Maulana Allah ya kara lfy 🥰
2026-08-25 07:44:04
2
Kabiru Dahiru :
Saw
2026-08-25 06:45:11
1
mohd7859# :
allahu akbar Allah yakara lfy prop
2026-08-25 07:31:17
1
batijjaneh1 :
Maulana fa ya tuna da wayarsa😂
2026-08-25 02:00:21
3
BêêñÃbubakar :
maulana Allah ya qara lpy da nisankwana
2026-08-25 07:19:50
1
hajiyabilkisuzina :
allah y samu dace
2026-08-25 12:18:10
0
HON.MAI YARA :
Allah yasani inasan Iyayen Manzan Allah
2026-08-25 12:07:15
1
Bashirdauran phonestore 📲 :
Masha Allah
2026-08-25 07:21:33
1
Khadija collection and more :
12 Rabi’ul Awwal ﷺ 🌙❤️Alhamdulillah! Yau rana ce da ke cike da farin ciki a zuciyata, domin muna tunawa da haihuwar fiyayyen halitta, Annabinmu Muhammad ﷺ. 🤍
Ya Rasulallah ﷺ, ba kalmomi da za su iya bayyana irin kaunar da muke maka ba. Allah Ya kara mana sonka, Ya sa mu kasance cikin masu bin Sunnarka, kuma Ya hada mu da kai a Aljanna. 🤲❤️Happy Mawlid An-Nabi ﷺ 🌙✨
اللهم صل وسلم على نبينا محمد ﷺ ❤️
2026-08-25 11:43:43
0
Nin :
SAW
2026-08-25 05:11:36
1
user3862167538274 :
saw
2026-08-25 11:54:43
0
عبيدالله مبارك :
Masha allah
2026-08-25 00:02:19
1
H M S NARIMI TV :
Inci albarka in annabi asiyamin iPhone 😩🙏
2026-08-25 05:50:55
9
Autan saiyyida fadima :
sayydi kutayami da addu'arku sabida sahibul khairi ANNABI muhammad s a w
2026-08-25 01:45:45
9
Fa iza Mukhtar :
@Fa iza Mukhtar:Allah yakara soyayyar manzan Allah dan uwa dan Allah agaidamin da shugaba arokamana ziyara agunsa dan soyayyar damukewa dan amena 🫀🫀🫀🫀🫀💯💯💯🙏🙏🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-08-25 11:06:09
0
Umar shayibu assufy :
Na.am maula yace dan Allah ga wayata akulamin
2026-08-25 13:45:06
0
Real rahama knt :
Allah ya maimaita muna
2026-08-25 11:38:18
0
issaka. mamaduo :
masha allah
2026-08-25 11:39:08
0
DAN YAYE :
Allah ya sakamakah da Al kairi Malan Ibrahim maƙari ma sha allah madallah Allah
2026-08-25 07:43:46
0
To see more videos from user @aleeyuwada, please go to the Tikwm
homepage.