@shophong98: Áo kiểu nữ doga cổ chéo xếp ly ôm eo tôn dáng chất thun lụa co giãn mềm mịn #aokieunu #moingaymotoutfit #vairalvideo #aothun

Linh đồ xinh🎀
Linh đồ xinh🎀
Open In TikTok:
Region: VN
Tuesday 25 August 2026 03:36:10 GMT
65
0
0
0

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @shophong98, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Girmama kanka ba abin tattaunawa ba ne. Waɗannan hanyoyi 10 masu ƙarfi za su taimaka maka ka daina roƙon kulawa, girmamawa ko tabbatar da ƙimar ka daga mutane, sannan ka fara kare zaman lafiyar zuciyarka. Ka Ajiye wannan bayanai, sannan ka fara amfani da waɗannan darussa tun daga yau.  Ka Daina roƙon abin da girmama kanka ya kamata ya kare. 1. Ba a yaba maka ? to Ka nisanta kanka, Ka Daina bawa mutanen da suke ɗaukar ƙoƙarinka a Banza. kima fiye da yadda ya kamata. Rashin kasancewarka na iya bayyana irin ƙimar da kasancewarka take kawowa, yayin da bakanan zasu fahimci darajar ka. Idan duk abin da ka bayar bai ishe su ba, to ka ba su rashin kasancewarka. Ka Daina yawan bayarwa  kuma  ka daina fara tuntuɓar su na tsawon kwanaki 7.  ka lura da wanda zai fahimci rashin kasancewarka da gaske. 2. Ana amfani da kai ? to Ka kafa iyaka. Idan mutum yana tuntuɓarka ne kawai lokacin da yake buƙatar wani abu, kada ka rikita kasancewarka mai amfani da kasancewarka mai daraja. Alherinka bai kamata ya ba kowa damar samun ƙofar da zai r̃ika amfani dakai ba, kasa iyaka. “Alherinka yana buƙatar iyaka, domin idan babu haka, mutane za su mayar da shi hanyar samun damar raina ka. Kada ka amsa buƙata nan take. kayi tunani Daga nan sai ka yanke shawarar ko da gaske kana son taimakawa ko a'a. 3. Ana yin watsi da kai ? to  Daina fara tuntuɓa Idan mutum yana maimaita yin watsi da saƙonninka, ƙoƙarinka da kasancewarka, Dangantakar bai kamata ta dogara da ƙoƙarin mutum ɗaya kawai ba. ka tuntuɓi mutum sau biyu idan yayi watsi da kai sai ka ja da baya. 4. Ana raina ka ? to  Ka tafi Ba lallai ne sai ka zauna a inda ba'a ganin darajar ka ba. Wani lokaci, barin wuri cikin shiru yana kare mutuncinka fiye da yin gardama domin neman girmamawa. Girmama kai baya nufin girman kai. Faɗi iyakarka sau ɗaya. Idan suka ci gaba da raina ka sai ka rage damar da suke da ita a gare ka, sannan ka nisanta kanka dasu. 5. An gayyace ka amma a makare ? Kace bazaka samu damar zuwa ba  cikin ladabi. Ba lallai ne sai ka amince da kowace gayyata ba kawai saboda wani ya tuna da kai a minti na ƙarshe. Lokacinka ba ya zama marar daraja saboda wani ya gayyace ka a makare. Kada ka soke ko ka sake tsara shirye-shiryenka saboda gayyatar da aka yi maka a minti na ƙarshe. Ka amince ne kawai idan da gaske kana son zuwa. 6. Ba a gayyace ka ba? Kada ka taɓa kai kanka inda Ba ka buƙatar ka. Akwai wuraren da za a gayyace ka ba tare da ka roƙi a gayyace kaba. Kada ka tambayi dalilin da ya sa ba a gayyace ka ba. Ka yi amfani da wannan lokacin wajen saka jari a cikin mutanen da suke zaɓar ka ba tare da wata-wata ba. 7. An zage ka ? kayi shiru, Ba kowani cin mutunci bane ya cancanci mayar da martani. Babu abin da yake ƙona zuciyar mai ƙiyayya kamar ganin ci gabanka cikin shiru. 8. An ci amanarka ? to Ka yafe ka ci gaba tafiya. hakan ba yana nufin ka manta da abin da ya faru ko kuma alaƙar ta dawo irin yadda take a baya. Za ka iya sakin ƙiyayya daga zuciyarka ba tare da ka sake buɗe ƙofar ga wanda ya cutar da kai. Ka yafe a cikin zuciyarka, amma ka canza. Wasu darussa suna da tsada, amma dole ne a koye su. 9. An manta da kai ? to Ka Daina bin mutane Daina ajiye wuri a zuciyarka ga mutanen da suke maimaita sa ka ji kamar ba ka da wani muhimmanci. Ƙarfinka da lokacinka sun cancanci zuwa wurin da ake lura da kasancewarka kuma ake darajaka. Kulawar da aka tilasta baza ta taɓa zama girmamawa ba. 10. Ana raina ƙimarka ? Ka bar sakamako ya yi magana Ba lallai ne ka shawo kan kowa ya yarda da ƙimarka ba. Wani lokaci, amsa mafi ƙarfi ita ce ka zama wanda ba za a iya yin watsi da shi ba, Hujja tana magana fiye da alkawura. Zaɓi wani fanni guda ɗaya da mutane suke raina ƙimarka a cikinsa, sannan ka mayar da hankalin ka akai. Ka bar ci gabanka yayi magana a madadinka. mai buƙatar litattafan mu na Ilimin rayuwa ya duba profile dina akwai Whatsapp Number na yamin Magana. #LifeHackHausa #DarajaKai #GirmamaKai #SelfRespect #KareMutuncinka

About