@kahuturarara: A watan Haihuwar rasulullah dole me mutai shela @Aishatulhumairah

Dauda Kahutu Rarara
Dauda Kahutu Rarara
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 25 August 2026 11:34:34 GMT
416540
82912
3605
3044

Music

Download

Comments

aboubacaraminou10
Aminou Dit tigre/tiger :
never give up my King ☠️☠️☠️
2026-08-25 20:22:03
1
tarasulu4
Binta ta rasulu :
masha allah allah yaqara basira
2026-08-25 21:18:56
0
user9437203778179
musty mkr :
wlh rarara karshne
2026-08-25 21:22:01
0
batula04
Princess Teemah💙🦋😍 :
Dan hasken fuskar annabi SAW wani ya temakamin da 5k💔😭😭😭
2026-08-25 12:14:03
573
mubsonzamani0256
mubsonzamani0256 :
Allah ya kara basira brother
2026-08-25 20:47:17
0
danmadami4188
Danmadami :
mun yafewa rara sbd Rasulullah 👌
2026-08-25 14:24:33
393
ammar.klg
AMIR KALGO :
Dik Wanda yake Tareda Rarara a Wannan Tafiyar Ya Danna Like 😍😍😍 Salawatullahi Wasalamu Alaika Yah Rasulullah
2026-08-25 11:53:57
1483
hafizabdussalamgurbi
Hafeez Abdussalam Almaqari :
Wallahi duk da irin tsanar da nayi wa Rarara amman yau ka burgeni saboda Sayyidina Rasulillah sallahu Alaihi wasallam ❤️
2026-08-25 13:04:15
224
mohammed.tassiou2
Mohammed tassiou :
annabi Muhammad s.a.w duk me so annbi yayi me like
2026-08-25 17:26:35
3
zannahbungudu
Zannah Bungudu✅️ :
waka tayi Allah ya kara basira Alfarmar shugaban halitta Annabi Muhammad SAW 🙏
2026-08-25 13:12:19
102
ishakabubabakr
ishaka abubabakark :
kashi yafi mauludi
2026-08-25 13:04:02
55
sobajon9ja
Sobajo :
Wallahi Dole Sai Sun jira Rarara Kai Jama'a Duk wanda Yaji Dadin Wannan Wakar Yamin Like 👍
2026-08-25 11:53:18
232
lokaci747
ALKA JEGA 🇳🇬🇳🇪 :
Wlh yau dai nijji rara ya shiga Raina
2026-08-25 12:47:12
53
usershamsugobir
Muhammad shamsu kabir :
Rarara yana tafiya da abunda lokaci yake ciki
2026-08-25 12:21:04
194
tukursani807
Tukur sani kurah maigora :
dauda kahutu rara your can try
2026-08-25 12:21:02
1
shehu_ibrahim_inya
Ahlil Zikri💕💕 :
Rarara na yafe maka wallahi, Astangafirullah Happy maulud
2026-08-25 15:46:00
18
hassannagidanshe
Hassan na madina🇳🇬🇸🇦🇸🇦 :
Mijin Khadijah Angon Aisha Abban Fatimatu Kakan Hassan da Hussaini Muhammadu Rasulullah ❤️🥰ﷺ
2026-08-25 19:59:26
18
khadeejatabubakarsadeeq2
🔴KHADIJAT 💘D heart 🫀💞 :
Wlh banta comment bah aman yaukam dole nayi allah yakara kusanchi happy maulud 😭😭🥹💪💚👏💪
2026-08-25 14:38:29
20
usmaniyya61
USMANIYYA :
Dauda ban taɓai ma like ba se yau 😂
2026-08-25 13:54:44
31
annabi_namu02
حبيب رسول الله ❤️🙏🏻 :
Wayyo manzon Allah dadi❤️🥰
2026-08-25 11:40:09
50
dangaladimanmatawalle
YAHAYa Umar :
Masha Allah Allah y Kara basira
2026-08-25 15:49:59
14
al_buruj1
AL_BURUJ BABY CARE :
ba abin ince Allah yaima albarkaba kayi albarka ka cigaba da wake tunubu
2026-08-25 13:37:25
31
buhari_usman_lambo2
Buhari Usman Lambo 2, :
duk wanda yay farin ciki da wannan wakar da rarara yayi yayimin laken 👍🥰
2026-08-25 13:40:58
20
sjaxbah
sjaxbah :
wlh bakataba murge niba Irin yau🥰🥰🥰
2026-08-25 12:43:59
41
To see more videos from user @kahuturarara, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About