gaskiya ne Malam gwani garkuwar Fulani masha Allah Allah yakara lafiya da nisan kwana Amin
2026-08-25 19:00:40
0
nura usman qur ani shene namu :
Allah ya amsa
2026-08-25 20:05:14
0
Muhammad Mahboy01 :
Allah yakara basira
2026-08-25 12:06:15
2
Habu kano :
dan Allah Kanada audio katemaka katurwmin
2026-08-25 19:32:14
0
Kamala Mustapha :
Allahu Akbar
2026-08-25 19:16:32
0
Isma'i Yusha'u :
Masha allah
2026-08-25 15:07:58
1
AYUBA M KABIR :
Amma idan manufarka ita ce ka fassara “Rabbil-ʿĀlamīn” ta hanyar da ta fi bayyana ma'anar kalmar Rabb, to ina ganin:
“Allah, Mai kula da talikai”
ko
“Allah, Mai mallakar talikai”
ko
“Allah, Mai renon talikai”
na iya taimakawa sosai wajen bayyana ma'anar Rabb, maimakon mutum ya ji “Ubangiji” kawai ya ɗauka a matsayin sunan Allah.
2026-08-25 17:54:43
0
matii :
Allah ya saka da alkairi
2026-08-25 15:39:15
1
عبدالشكور ألحاج هارون تبلق :
ماشاءالله
2026-08-25 18:00:15
0
Umar o n l :
Allah yakara lpy gwani munagodiya 🥰
2026-08-25 18:45:41
0
sulaiman.bini.nasir :
gwani ykk
2026-08-25 12:09:13
2
To see more videos from user @garkuwarfulanigwani, please go to the Tikwm
homepage.