@pharmayusufabubakar: Ina so ki sani cewa ke ba kawai masoyiyata ba ce, ke ce dalilin da nake sa ran gobe ta yi kyau. Ina fatan kina jin irin girman soyayyar da nake miki a zuciyata. Ki ci gaba da kula da kanki, domin akwai wani da yake matukar sonki, yana kuma fatan ganin murmushinki a kowane lokaci. Barka da yamma, sarauniyar zuciyata #babygirl #babynames #iloveyou #somuchlove #onlyyou