@ailawan001: #Love #fyppppppppppppppppppppppp #foryoupage #goviral

Ailawan 
Ailawan 
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 25 August 2026 13:51:58 GMT
107519
19998
782
8523

Music

Download

Comments

dachia2724
Abdulmalik Dachia :
Brother narasa mahaifiyata Shekaru shida dasuska wuce ta dalilin CKD 😭 wannan dalilin yasani naje na karanto nephrology Kuma in sha Allah Nanda shekara daya zamu dawo mubawa garinmu gudummawa, shuwagabannin Kuma yarage nasu Amma su sani akwai hakkunmu a hannnunsu🥹
2026-08-25 19:10:56
123
jameelnomi7
JameelNomi :
the main solution is not a dialysis center,to investigate what are the causes of kidney disease.i thing it will be better
2026-08-25 22:00:44
25
amanarcatalonia
amanar yamal :
wlh hankalina yatashi danaga video Nan sorry my friend
2026-08-25 19:00:21
1
ibrahimshariff12
ibrahim M Shariff :
Babu Dan siyasar da zamu bawa kariya a abunda ya shafi DIALYSIS CENTRE. Mamata ta rasu hade da iyayenta biyu da kannenta hudu. Again yau kusan shekara 1 da rasuwar Dan uwana EVRA duk sanadin chutar kidney 😥😥
2026-08-25 16:53:28
60
salahu6032
Yusuf :
ai lawan Dan Allah Kai Dan wanne gari ne
2026-08-25 16:28:38
33
sandajr__02
Ya'uh Dachia😎 :
Oga ni a gani na babban Matsalan mu ba gina dialysis centre bane gano me ke kawo cutar da maganin ta shine 😩
2026-08-25 20:28:48
19
real.madrid06144
Dan madrid 00 :
wow brother I love you lawan
2026-08-25 16:29:13
5
mbgeidam23
mbukargeidam12 :
well said Mr dentist
2026-08-25 16:26:37
4
isahmuhammad1107
Alh_isah :
Save gashua
2026-08-25 22:16:35
2
aminugiwa4
AMINU GIWA :
Allah yasa mudace
2026-08-25 17:03:36
4
anashadimee77
ANAS_HADIMI⚽ :
I lawan wllh dole nayi following dinka
2026-08-25 21:25:04
6
itz.mr.hr
Itz Ímráñá Hárúñá 👏👏👏 :
Allah bayinka sunkawo kukansu Allah ka kaimasu mafiya albarkan wannan wata 🌙 rabiyu auwal Dan shugaban halitta Anna Muhammad saw
2026-08-25 23:05:12
6
gykdanmarayao
Danmarayao1 :
wannan gaskiya ne direct wannan bayanin sai status
2026-08-25 19:04:36
17
sunusiaby9
ABY@sunusi :
Allah yasa su gara Allah kawo mana shuwa gabanni nagari
2026-08-25 17:24:49
5
autanyobe1
Autan yobe :
sorry brother
2026-08-25 14:14:47
3
uthman07086
UTHMAN M YOBE :
ai abokina kabari kawai wallahi akwa shari a se acan kawai
2026-08-25 20:43:33
5
mubarak.umar81
MUBE MEKOKO ☠️☠️🌎 :
Allah yasaka mu ku
2026-08-25 20:14:31
5
indiyahausamovis
Call mhe Ameer suwaga :
wallahi mukula da sallah akan lokaci
2026-08-25 22:00:39
5
aliyuishaq83
aliyuishaq783 :
Allah ubangiji ya saka muku
2026-08-25 19:58:31
5
mailasi21
Umar mailasi786 :
allah ubangiji yakawo muku mafita
2026-08-25 17:01:11
5
aa_yayari
AA YAYARI :
Hmmmm 🤔 Allah na nan 😭😭😭
2026-08-25 20:14:59
6
munirmuhammad3770
𝕞𝕌𝕟𝕀ℝ❸❼❼⓿✔ :
Muna bayanka Bro,kuma zamuyi maka Addua bbu mai kamaka ko wata baraza nah wlh
2026-08-25 18:21:00
6
bigdadysboii
❤musa star boy🤩 :
sorry bro Allah yajikan mama dayan uwa musulmai Allah yasa mudaca duniya da lahira 🙏
2026-08-25 16:50:20
9
bin_usman180
💫BIN USMAN 💫✅ :
sorry bro Allah yajika mahaifiyar ka da rahama
2026-08-25 16:28:57
6
usmanadamuaiso
usmanadamuaiso :
nagode brother, Allah yasa su gyara Amman abun Nima Yana Bani haushi a matsayina na Dan gashuwa Wanda ya Rasa mahaifiyar sa a dalilin ciwon Koda.
2026-08-25 18:39:09
7
To see more videos from user @ailawan001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About