Wlh nima banyi ba amma ji nake kamar na bokare 🥺😩💔
2026-08-25 17:16:52
7
Fayzarl’s scent 🩵🤍🖤 :
Hmmmm ai duk wanda yabar tsarin islam ya fada halaka🙌🏼
2026-08-25 16:55:19
45
mamytaheer :
Wlh ba koyamusu akeyi ba abinda suke gani ne yau da gobe acikin yan’uwa da abokan arziki
2026-10-02 09:50:50
4
Hadiza Luxe fragrance :
Auren ku Na hausawa daban yake more especially Kano dan Kano sai yar Kano
2026-08-26 05:50:27
6
Bily collections and more 🛍️ :
Gaskiya kedai kinaso mata susha wahala
2026-09-16 11:32:08
0
Fareedah Habeeb :
inajin dadin shawaran ki wlh Amma bansan meke damuna ba inada nasifaan kishi so nake nashire na kasa Dan Allah sister kiban ahawara
2026-08-25 16:35:50
3
Ishaq Zainab :
proudly your first group member
2026-08-25 16:23:53
4
ferteemerh ibrerheem💖💖 :
wlh tun yanzu nakoya hakuri kuma yana da mata ni na fahimce hakuri ne zai zaunar damu lfy
2026-09-19 08:51:41
0
ahmadtijjani561 :
ana buqatar kowa yasami emotional intelligent
2026-08-27 16:09:48
1
BS Tailoring services :
Inbashi da kuɗi
2026-08-30 07:51:04
1
Ya sheikh :
please do you have a Facebook page?
2026-08-27 11:45:07
0
Nusy bee✍️ :
Allah kaɗai ya san aure nawa kika gyara
jazakillahu khairan 🥰
2026-09-14 14:40:52
3
AYIYO :
THANKS YOU SISTER 🥰
2026-08-28 07:50:51
1
fatee Shuiab🥰 :
kin lissafo matsalolin mu,Allah ya bamu iKon gyarawa da mazan da matan
2026-09-11 12:07:23
1
Aliyu :
Allah Shi Miki Albarka. Ameen
Allah yasa sunji...
2026-08-25 21:49:59
2
Aysha Abbakar :
Allah yasa mudace kawai
2026-08-25 16:30:06
2
Nana asma,u Adam muhd :
wannan gaskiyane
2026-08-25 20:36:34
1
Hadiza Luxe fragrance :
Hmmm zee knen
2026-08-26 05:49:47
1
Nasir Musa Goje :
A man supposed to kind to his wife but those who are agitating for equal control between men and women in marriage is not possible because the two genders are different.
2026-09-10 22:11:42
1
Glow-by-Meenah :
True
2026-08-25 16:18:45
1
Slay with Hauwey :
Allah yasa mudace
2026-08-25 16:24:14
1
aishabkj :
gaskiya hakan yana faruwa
2026-08-25 16:25:03
1
BOJUDESPORTLIGHT :
wow kaji maganar hankali
2026-08-26 09:55:45
1
zaynabsalisu🥰 :
Dan Allah asani a group
2026-08-25 16:36:17
0
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm
homepage.