@yunusamusa002: Replying to @amina..muhammad6 YADDA ZAKA HANA WANI SAVIN DIN VEDIO KO IMAGE DINKA A WatsApp Idan Ka Tura Mishi Sai dai Kawai Yayi ta kallanshi Haka Babu Halin Saukarwa🥰
How can I see someone's last seen status if they have hidden their online status?
2026-09-21 15:00:30
1
kyautar Allah ce 🌹🌹🌹 :
pls ya ake ɓoye na Snapchat
2026-09-21 00:18:35
1
abubakartukur945 :
Very good 👍
2026-09-21 23:41:56
0
Nana koki ta Annabi s,a,w, :
bayayi
2026-09-21 07:44:03
0
esheyy💞💞💞 :
miyasa kuka tsaya da kawo mana Shirin Amina
2026-09-10 22:06:22
2
Salah yaru Mai zamani :
nagwada bai yeba
2026-09-06 18:28:05
1
Kukushshin 111111111111111 :
Dan allah ya zan hana a dinga daukan video na a TikTok. Wallahi sonake nakulle a dena daukan video na. Banaso innayi posting a dauka wallahi saboda akwai munafukai
2026-09-22 03:43:29
0
user33548005822926 :
𝑑𝑎𝑛 𝑎𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑎𝑛𝑘𝑢𝑙𝑙𝑒 𝑚𝑢 𝑤ℎ𝑎𝑠𝑡𝑎𝑝𝑝 𝑑𝑖𝑛𝑎
2026-09-12 16:10:34
1
Auwalu Gora :
dan Allah ya zan ɓoye firofay dina na Facebook
2026-09-12 19:49:11
0
garbamahaman6 :
nayi baiyiba
2026-09-21 22:59:10
0
HajiyaRukayya🇳🇬🤎🇸🇦 :
masha Allah nagode
2026-09-22 02:05:30
0
Maman Ammar :
wlh sau daya nayi kuma yayi tunda naga yadda kayi shikenan 😁😁😁