@abusafiyya5: #creatorsearchinsight #foryoupage #kano #fybシviral #kaduna

ABU-SAFIYYA (ibrahim Khalil)
ABU-SAFIYYA (ibrahim Khalil)
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 25 August 2026 19:16:12 GMT
13547
2779
70
84

Music

Download

Comments

bilkeesuroyal
HIBNAL POULTRY :
Don Allah kadinga bude saving 🥺
2026-08-25 22:57:54
0
aasadeqinterprises
~A A S Enterprises ~ :
Wannan magana taka wllh kamar kashiga zuciyata wllh abinda nake fadama kaina kenan senaga post dinnan allah yasakamaka da mafificin alkhairi 🙏🏻🙏🏻
2026-08-25 19:32:03
18
jejeiejenw
jejeiejenw :
Amen ya rabbi
2026-08-25 23:58:36
0
matashimgtalent1
Ibrahim Muhammad :
Allah yasa Mudace 🥰
2026-08-25 20:25:18
0
mamii378
Mamiii378 :
Haka ne yasa ake ganin kamar mun raina wasu sabida bama yadda mu jinginah da kowa ba wlh sai allah
2026-08-25 19:34:45
7
umyaser8893
Um yaser :
allah yabiyaka da mafificin alkhairi inakaruwa da nasiharka
2026-08-25 23:27:01
1
proglobaly
PRO GIDAN MATERIAL :
A maganganunka ka fadi gaskiya kaso 85. kaso goma sai an yi dogon nazari. Kaso biyar ba daidai ba.
2026-08-25 21:23:28
0
muhammadss34
🤍🎧 :
Muna godiya da tuna tarwa 🥰
2026-08-25 20:33:56
2
abubakarhealth
Abubakarhealth :
mungode shawara Allah ya saka da alkairi
2026-08-25 19:26:00
1
sultafim
🎞️SULTANFIM :
wan nan gaskiya ne
2026-08-25 23:31:03
0
abbanhumaira116
Uwaisu Bala :
Allah saka da alheri
2026-08-25 22:52:44
0
user9239507961987
mourtala :
hakane dai
2026-08-25 22:58:35
0
abishmar_collections
Abishmar Collections :
sosai ma
2026-08-25 22:46:15
0
abdulazizbaba29
💎🎊 Ⓐ︎Ⓑ︎Ⓓ︎Ⓤ︎Ⓛ︎ 🍭⛎ :
💪 Ma Sha Allha 🍂
2026-08-26 01:33:56
0
ali2high1
Alee :
Allah saka da alkhairi
2026-08-25 23:48:24
0
zozozazw
huwailat :
wanna gaskiyane
2026-08-25 19:22:45
0
realaaoil
Dankabo Mai Mai :
gaskiyane wannan
2026-08-25 23:46:32
0
user18761616666113
AbubakarAuwalAdam :
ammin ya Allah mungodai sasai
2026-08-26 00:31:47
0
m.iliyasu.dan.kasa
M ILIYASU DAN KASA :
wan nan gaskiya Allah yasa maka da alkairi Allah yasa mu dace Amin ya Alh
2026-08-25 22:38:15
0
garibamus
Comrate Mustapha Garba yusuf :
fatan alkhairi babban yaya
2026-08-26 02:45:41
0
aweezeey
yusuf abdulkadir alhasan :
Ya allah yashiga lamuranmu
2026-08-26 03:12:25
0
lagos_market_001
LAGOS MARKET 001👜🛍️ :
Hakkun
2026-08-25 22:37:09
0
jiddah417
Hauwa Yusuf :
haqqun 👌💯 Allah ya sa mudace 🤲
2026-08-25 22:25:38
0
cele__waru
Cele waru :
إن شا الله.🤲🏻.
2026-08-26 01:42:02
0
To see more videos from user @abusafiyya5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About