@sheik_isa_alolo: #Repost @realalinuhu with @use.repost ・・・ Official trailer of FARGABA is out now! F A R G A B A. T H E M O V I E 🎬🎬🎬 Fargaba na hana mutum Nasara a yayin da yake kokarin cika burin sa, kayi kokari kayi abinda zai kawar maka da da fargaba Muna gabatarmuku da sabon Film din mu wanda zamu kawo muku shi ranar 28 ga Watan AUGUS ranar JUMAA Zaku kalli wannan shiri kai tsaye a YouTube channel mai suna ALI NUHU CHANNEL #FARGABATHEMOVIE #FARGABA2026 #ALINUHUCHANNEL PRODUCER @real_kherleeydo EX.PRODUCER @realalinuhu ASST/DIRECTER @lawal_d_funtua DIRECTORS @sheikh_isah_alolo @hon_s.a_kankarofi Cc @realalinuhu @shamsu_daniya @aisha__soba @real_zeeyk @sayayasaddiq @lawal_d_funtua And Others

sheik_isa_alolo
sheik_isa_alolo
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 25 August 2026 19:34:23 GMT
1311
158
2
3

Music

Download

Comments

ale_sager
Sagir Ahmad :
Masha Allah. Allah yakara basira
2026-08-25 20:46:06
0
aliyu.yusufkd8686
Aliyu Yusufkd8686 :
sosai🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-08-25 19:41:05
0
To see more videos from user @sheik_isa_alolo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About