@uss21multimedia: A daidai lokacin da siyasar Najeriya ta fara ɗaukar zafi bayan buɗe ƙofar yaƙin neman zaɓe gabanin babban zaɓen ƙasar na 2027, shugaban kasar Bola Tinubu ya fitar da jerin sunayen ƴan kwamitin yaƙin sake zaɓensa a zaɓen mai zuwa. Mun zaƙulo wasu manyan mutane daga arewacin ƙasar da ke cikin wannan gangami,#creatorsearchinsights #viral_video #endbadgovernmentinnigeria #nigeriatiktok
Politics of tribalism is what is dragging Nigeria backward…Buhari may his soul rest in peace also did thesame thing Tinubu is doing during his tenure…I think it’s only Obasanjo and Yar’adua that relatively played neutral politics…God bless Nigeria
2026-08-25 23:19:39
55
syead liman :
hmmmm aii Indai bola ne toh arewawa basu ga komai ba wlh
2026-08-26 11:25:41
21
Masud_gentleman :
😢😢😢😢 ai maganar gaskiya ya kamata mu haɗa ƙarfi da ƙarfe mu kawar da gwamnatin Tinubu wallahi
2026-08-25 23:14:53
104
Comr Abubakar A Abat :
wallahi ahaka ma yana sassautawa saboda second tenure, wallahi baza'asan waye tinibu ba sai ya koma second tenure
2026-08-28 05:41:49
20
Sulaiman Bala655 :
Duk irin wannan surutan sun ishemu mafita mukenema plz🙏🏻 Allah yamana jagora🙏🏻
2026-08-26 14:12:51
14
it me ibrahim dan kasuwa :
wallahi shiyasa nake son tinibu sbd ya son yan uwan sa,
mulkin buhari ba abinda ya kawo muna sai bandits
2026-08-27 09:21:11
5
MGAbubakar Esq :
Wannan Tunubu annoba ne wlh
2026-08-27 18:00:43
9
sagiru Hassan abdullahi :
gaskiyane wallahi hajiya salamatu Allah ya kareki
2026-08-26 13:47:50
13
suljam💞 :
wlh maganar ta gaskiya ne wlh arewa mufarka Allah yasa mu dace
2026-08-26 08:59:52
28
user2596302716147 :
Kai Arewa wai meyasa ba.a kaunar mune ya allah dukwanda baya kaunarmu allah kadaukeshi dan annabi S.A.W😭😭😭
2026-08-25 23:22:28
9
Bassey Samuel (GCON) :
I am ATIKULATED. 2027 vote AA
2026-08-26 15:49:17
7
faruk G-man :
mama, Allah ya kareki daga dukkanin sharri
2026-08-25 22:57:55
18
high tension01 :
bakarya bane Allah ya muna mai kwau
2026-08-25 22:22:02
21
paulaleogena :
Atiku is coming
2026-08-26 14:03:03
13
chiroma jikan liman :
hajiya wlh gaskiya ne
2026-08-26 07:53:12
10
musahabibu :
allah ya kara lafiya da nisan kwana mama
2026-08-25 22:24:03
7
uwa ta gari hjy umma@6731 :
hjy Najah tun 15years back
2026-08-26 09:25:57
7
Ali mamai :
Allah ya ruguza dimokradiyya
2026-08-26 12:57:49
6
AMANAR GOBIR :
AREWA MU FARKA
2026-08-25 22:23:05
11
Yahaya Mabera :
hakane hajiya
2026-08-25 22:33:17
6
Auwalu Shehu :
gaskiyane wallahi
2026-08-25 23:56:32
5
musa bkd Musa bkd :
ancire bafulatani ankawo bayerabe toseme🥰🥰🥰🥰🥰
2026-08-26 10:32:27
9
aluta lion :
wlh for sure, wannam maganar gaskiyace
2026-08-25 23:02:57
7
عثمان احمد ابراهيم :
Arewa we are the problem
2026-08-26 02:18:32
5
Sen.gano001 :
well said mama,
Allah y ganar damu baki daya y kuma basu ikon gyarawa
2026-08-26 00:28:41
6
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm
homepage.