Zan biyama muta ne goma zuwa umrah 🥰wata rana in shaa Allah
2026-08-25 22:15:19
257
Aisha shu'aibu❤❤ :
wlhi tun ina irga zuwana har namanta Allah kaiyita yarje mana har mutuwa. Wadan da basijeba Allah ya basu ikon zuwa
2026-08-26 06:46:15
39
Mr Investor 🦅 :
in sha Allah saina biyawa mutum dubu goma hajji ko umara kafin nabar duniya
2026-08-26 08:10:41
24
Real ruky Zaria ❤️🥀🤪 :
Muma allah ya kira mu 🥺
2026-08-25 22:45:18
23
ajs_kitchen_items_ndmore :
Wallahi zuwana multazam sau goma , ko sati uku banyi da dawowa ba Amma duk wasu qananan addu a na an amsa 😭😭 manyan kawai nake jira nd jikina yana bani soon in shaa Allah, wasu adduan da nayi wallahi tun ina can Allah ya fara amsawa tun daga Madina
2026-08-26 07:17:17
22
QUEEN JAMCY LUXURY ❤️ :
Multazam Ai kat ce ko mutuwa k Kira zeta zo
2026-08-25 21:09:22
28
Yusuf usman Jr :
Allah amin
2026-08-26 10:17:57
0
Yusuf :
Kutayani da addua next month zantafi 🥰Allah yakaini lpy