@abdulamak0: Na Yarda Da Maganar Dan Bilki Kwamanda #viral #kano #fyp

AMAK
AMAK
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 25 August 2026 22:17:32 GMT
259558
21311
520
651

Music

Download

Comments

ags.clothing2
AGS clothing :
tsakani da Allah tayaya Gwamna zaizo ammq ita kadaice a layin nan
2026-09-01 17:23:01
108
harisulago
Harislago :
Malam idris harya mutu bai gane Kano wai wasu irin mutane bane 🥺Wlh
2026-09-02 17:28:04
40
muhd.abdu.bby
MUH'D ABDU ( M.A )🤗😍 :
tanazuwa makaranta ko dai bata zuwa 😂😂 inason Abba Amma wlh duk kunfara chanja min tunani 😂
2026-09-05 12:13:06
6
call_me_as_auwal_001
ٱلأَوَّلُ 🦉.! :
Contain creator 🤟🤟🤟
2026-09-04 12:37:55
0
yahaya.adamu.nguru
Yahaya.Adamu.nguru :
Wanda ya yarda content ne yamin like
2026-09-04 14:32:01
0
abubakarfaruk12558
Abubakarfaruk12558 :
kuma duk anguwar ba kowa sai yarinyar wllh na yadda da maganar sa
2026-08-29 21:46:11
53
dahiruadamu8754
Dahiru Adamu :
ansami location
2026-09-04 16:42:03
0
mahdimahmoud413gma
mahadi baban islam413gmail.com :
yan comment section kuna zuwa makaranta kuwa😂
2026-09-02 09:54:57
13
muhdnura11
nuraah :
Abba go again
2026-09-04 13:28:33
0
zainabdankoleee
zainabdankoleee :
game over 😅😅
2026-09-04 08:12:25
0
humee443
Humaira 💙🧚‍♀️ :
Dan bilki ya jayo mana masifa 😂😭
2026-09-03 12:09:31
7
tboy265
T boy🫂💘💍 :
asamin wandona
2026-09-04 00:05:25
1
dees_bites.kn
Best homemade in kano :
Ni bana zuwa makaranta ina siyarda donuts da shinkafa kaza da gashashen kifi😭😭
2026-09-02 17:55:11
6
yankamaye01
Yankamaye01 :
Nimadai kawai kagani nayi yarinyar ta taho ba’a nuno daga ina ta fara tahowarba 👍😂
2026-09-01 12:38:58
9
dananty_
Real Dan Anty 😎 :
Me kike yi? 🤔📱 Ba ki da lafiya ne? 😟💭 Kina yin makaranta? 🎓📚 A’a, bana yi. 🙅‍♀️😔 To, sannu. 🤲❤️Kina zuwa asibiti? 🏥🤔 A’a, bana zuwa. 🙅‍♀️😕 Wane? A zo a kai ta asibiti. 🏥🚑🙏
2026-09-02 09:49:39
5
zaharadeenmusa11
MY MUM IS MY BLOOD CELLS 💘♥️ :
Wanda yazo gulma yayi min likes 👍
2026-09-03 18:04:10
7
zeeterh50
zeetarh :
rainin wayyo layin ba kowa sai ita😂
2026-09-01 22:49:41
8
subybeby1
suby :
Anya Dan balki ba gaskiya ya fada ba kuwa Ni duk na rikice😂
2026-09-02 07:00:36
6
fatemagk021
Fatima G kawu :
Baki da lafiya ne
2026-08-31 22:51:32
5
gene_ticss
Muhammad Saminu Ibrahim :
Me kike yi? 🤔📱 Ba ki da lafiya ne? 😟💭 Kina yin makaranta? 🎓📚 A’a, bana yi. 🙅‍♀️😔 To, sannu. 🤲❤️Kina zuwa asibiti? 🏥🤔 A’a, bana zuwa. 🙅‍♀️😕 Wane? A zo a kai ta asibiti. 🏥🚑🙏
2026-09-01 09:46:57
8
aminuabubakar6847
Aminu oman 🇴🇲 :
location
2026-09-03 01:47:11
1
user3877745201173
Mr Student 🇳🇬 :
Governor insha Allah sai kaji international sbd ka iya content mai kyau gsky 🤣🤣
2026-09-02 09:26:43
4
wizarrd09
Engineer abdul :
dan bilki yayi gaskiya
2026-09-02 06:59:23
1
ummimula
ummi mula :
2027 IS coming
2026-09-02 23:58:48
1
yusufrabiu128
Yusuf Rabiu Abdullahi :
nima Wallahi nayarda
2026-09-03 01:58:47
1
To see more videos from user @abdulamak0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About