@uss21multimedia: Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Siyasa, Ibrahim Kabiru Masari, da Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, sun bayar da tallafin Naira miliyan 600 ga Kungiyar Izala ta Jos, wadda Sheikh Jingir ke jagoranta. Masari da Buni sun yi alkawarin bayar da Naira miliyan 300 kowannensu, domin ci gaba da ginin jami’ar addinin musulunci. Sun bayar da tallafin ne yayin wani taro da aka gudanar a birnin Jos. Sheikh Jingir ya gode wa Masari da Buni, tare da jaddada goyon bayansa ga tazarcen shugaba Tinubu,#creatorsearchinsights #viral_video #endbadgovernmentinnigeria #nigeriatiktok
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Region: NG
Tuesday 25 August 2026 22:18:56 GMT
Music
Download
Comments
hajia hafsat abubalar :
sai kuje ku zabe shi dan bakwa tsoron tsayuwa a gaban malatchi ranan hisabi.mayaudara.kan mage ya waye
2026-08-26 06:16:53
14
Mubashir Adamu Riskuwa :
Allah ya isa,malaman zamani sun sayar damu
2026-08-26 05:09:13
6
🇳🇪Ibrahim Abdou salam🇷🇴 :
Allah yachanzama nageriya shuwagabanni nagari 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭
2026-08-25 23:18:00
6
Muhammed s Ibrahim :
wallahi malam duk malamin daya ya tallata APC ko Tinubu. wallahi sai mun ciubamsa.
2026-08-26 19:34:20
9
Shamsu :
nidai bqngane ba, shin kunyarda ku tallata tunubu ko a,a?
2026-08-26 06:41:24
2
ibrahim umar kano :
Kuchi kudi ah duniya kashiga wuta ah lahira In sha Allah hakin bayin Allah bazebarkuba duniya da lahira
2026-08-26 10:28:46
2
Muhammad Yakubu820 :
Allah ya isan data ta
2026-08-26 20:20:10
3
siraj nasir :
kasauke nauyinka nafadar gaskiya aganina
2026-08-28 22:58:17
2
Man_U. :
Allah Dai Yana kallo
2026-08-26 00:22:40
4
Abubakarshehu :
Akwai Allah yasamudace
2026-08-26 16:05:56
2
Abdurra'uf Lauwali :
Allah yasakamaka daalakire
2026-08-26 00:34:50
3
official Yusuf :
Mufa mun gaji daku wlhi
2026-08-26 15:29:49
2
Abubakar Ali :
Da akwai ranar hisabi ai.
2026-08-27 05:50:32
1
alhdahiru413 :
🤣🤣🤣mun gode
2026-08-26 16:47:07
1
MUBARAK SULAIMAN :
Allah yasa muda ce
2026-08-26 23:37:46
1
rabiu dayyabu jikan alkali :
Allah Ya Saka da alkairi malan Allah ya kara lafiya da albarka Allah Ya rabaku da azzalumai yabamu mafita me kyau duniya da lahira wassalam kahuta lafiya
2026-08-26 18:33:14
2
mammansadiq :
Allah yakara Lpy
2026-08-26 09:08:29
1
classic fairly use items :
munaji Muna gani, Muna kuma sauraro😭😭😭
2026-08-26 14:00:36
2
BABAN FATEE KT :
zaka fadi gaskiya ne
2026-08-26 13:30:05
5
umarsuleiman553 :
a ka dakatar mai wa a zi ma
2026-08-25 23:44:55
2
muhammadyusuf05387 :
Hmm Allah ya kyauta, ynx ai taron ma bazasu kara gayyatarka ba.
2026-08-26 07:47:09
3
Subihanallah allah ya shiryamuna shuwagabinmu
2026-08-26 17:41:49
1
hawakili :
Supreme council ta da kenan.👌Ai yanzu sai Allah ya isammana gareku. 👏
2026-08-26 20:50:03
1
Danbaiwa :
Adinga yiwa malamaii Adalci
2026-08-27 05:17:24
1
mubarak dsnake :
Allah yarusaku
2026-08-26 11:40:38
1
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm
homepage.