@thrman1: MUCE ALHAMDULILLAH Bayan gudun muwar ku dakuka bada tako ina Muka dauki mota ambulance 🚑 kudin mai (gas⛽️) ake basu 125,000 only Daga Funtua zuwa katsina Bayan munshiga hospital mukayo( x-ray ) Doctor yagani Yayi mana cikakken bayani akan ciwonta Tashin farko aka bukachi dubu dari bakwai da tamanin (780,000) Kudin aikin daxa afara mata gobe 26:August Cikin sauri na tura masa kudin ku dake cikin (kune sila foundation) (780,000) Bayan nan kuma ko wace kafa daya xa ai mata aiki akan kudi miliyan uku (3,000,000) Kenan kafa biyun duka yakama miliyan shida (6,000,000) Yau kuma dafe Sega wani dan uwa Malam muhammad Aljasawee Yazo mana da Albishir Cewar akwai wata baiwar Allah daxata Dauki nauyin aikin zainab sunusi Nan take yatura Deposit din kudin aikin Naira miliyan biyu (2,000,000) Allah yasa muku da Alkhairi Daga Kune sila foundation Musan Baba #helpme #needhelp #empathy #strangershelping #kunesilachartyfoundation
musan baba
Region: NG
Tuesday 25 August 2026 22:22:16 GMT
Music
Download
Comments
Barrister👨⚖️⚖️ :
Marasa lpy nagida da asibiti Allah yabasu lpy🥹💔🙌
2026-08-25 22:55:57
326
millionaire💸 :
Allah ya qara lfy
2026-08-26 19:19:00
1
maman siyama :
Allah yabakilapiya😭😭😭
2026-08-26 17:43:46
0
Hauwancy :
Allah y qara lfy
2026-08-26 16:47:37
0
haidar jargaba :
in sha allah sai kintashi
allah ya baki lfy mai daurewa
2026-08-25 22:33:53
117
Jamila Auwal :
sorry my bro🤲🤲
2026-08-26 22:48:13
0
Zugana Official ☠️🦜 :
Allah yasa 🥺🥺
2026-08-26 07:12:11
1
salisu A,l :
Allah y bakii lpy my sister
2026-08-25 22:34:19
8
yar mopol amanar sojoji 💥 :
ubangiji y qara mata sauqi dama dukkan mara lpy🤲
2026-08-26 14:49:44
12
GWAMNAH1600 :
dan allah ka aureta oga 😢
2026-08-25 23:02:45
6
@ahmad meta :
ita wannan matar Allah ubangiji ya saka mata ds alkhairi
2026-08-26 07:27:33
19
Abdulrahman :
Allahu Akbar Allah yabiya
2026-08-25 23:02:06
6
@maryambulama44 :
masha Allah 🥹ya Allah ka karama mana son junan mu Allah ya taba lfy albarkacin Alkur'ani mai girma 🤲
2026-08-26 05:21:07
11
humbleboysbn8828 :
Allah ubangiji yabata lpia kaikuma Allah ubangiji yasaka maka da mafificin alkairi ya rabaka da iyayanka lpia Ameen ya hayyu ya qayyum
2026-08-26 05:33:09
12
zainab bawiar allah 🥹 :
Zainab Allah ya baka lafiy😭😭😭🤲🤲
2026-08-25 23:00:00
11
Mai Sharada✅ :
Allah yabata lfy alfarmar sugaban halitta annabin Rahama 🤲🤲🤲
2026-08-26 07:25:20
5
DANTALIKI_FX📊📈🤑 :
Ubangijin Rahama yasaukake yabata lafiya 🤲
2026-08-26 05:11:45
5
ASADIQWELDING :
Alhamdulillah. Allah ya kara miki lfy Malama. Na ji dadin ganin jikin ki da sauki Alhamdulillah.
2026-08-26 05:08:54
6
YAZEED Mai doya f. t. a :
Allah ya biyaku
2026-08-26 07:26:53
1
Aisha ALi♥️🌹♥️🌹🌹 :
ya Allah
2026-08-26 06:25:11
1
Amina auwal💞 :
ameen ya Allah 😭😭😭
2026-08-26 16:45:01
1
bakaki mai karya gada :
Allah yabiya ka musa
2026-08-26 08:43:48
0
Sha Abu garba :
allah ya baki lafiya
2026-08-26 21:02:52
1
auwal fetih :
🤦🤦📿📿📿📿📿🤲🤲
2026-08-26 06:30:58
1
auwal :
Allah sarki Allah yabata lapiya
2026-08-25 22:35:50
1
To see more videos from user @thrman1, please go to the Tikwm
homepage.