@missionpodcast1: Dinki da Cigaba Podcast” Taken tashar: “Fadakarwa, dabaru da ci gaban masu sana’ar dinki da fashion. 1-Yawancin masu sana’ar dinki da fashion designers da ke gudanar da kasuwancinsu a matakin gida ba sa samun isasshen bayani kan dabarun zamani da za su taimaka wajen bunƙasa sana’arsu. Saboda haka, an gabatar da wannan podcast a matsayin mafita (solution) domin fadakarwa, ilmantarwa da ƙarfafa su su rungumi hanyoyin ci gaba. 2-Manufofin podcast ɗin: 1- Fadakar da teloli da fashion designers kan muhimmancin zamani a sana’arsu. 2-Koyar da dabarun gudanar da kasuwanci. 3- Bayar da shawarwari kan tallata sana’a ta yanar gizo. 4-Tattaunawa da mutanen da suka yi nasara a fannin. 5-Bayarda shawari da Koyar da yadda ake kula da kwastomomi da gina suna mai kyau ta hanyar alaqa.
What bring that lack of money make them to control us
2026-08-26 08:57:46
7
couture by aysal👗✂️ :
Allah yayi miki albarka
2026-08-26 08:31:20
5
Teemas_Couture :
Allah ya kara mana basira muna Alfahari da kasancewar mu teloli🥰💪
2026-08-26 12:44:11
17
Hussaini Garba :
Àllah yabiyaki mamana...... this is exactly was happening wallahi
2026-08-27 17:28:43
5
SHA’ARANEE_STICHES :
This seminar is bringing up a lot of thoughts for me. I have so much to say about the tailoring industry in Northern Nigeria. There are many things happening behind the scenes that people don’t see. I hope we can have a serious and honest discussion about them.
2026-08-26 10:06:30
13
Maryam Bichi :
Anty Hauwa 🥰🥰🥰
2026-08-26 15:29:56
5
abdull_633_kd :
how can I join the group please
2026-08-26 12:24:22
7
Ayshert zuru :
We need to join this group
2026-08-26 14:52:31
8
H.U fashion design 💙✦SNG✦ :
Allah ya shiga lamarinmu👏👏👏👏😩😩😩
2026-08-26 08:28:45
7
Handmade Abaya by sannai :
Malama Hauiwa tamu Allah yayi miki albarka
2026-08-26 14:19:19
5
U&J ELEGANCE :
Gaskiya ne
2026-08-26 07:33:24
6
Abdulazeez Yusuf :
Nima inason nayi register da gungiyan nan
2026-08-26 10:57:57
8
veilsdone ꧁༺𝓚༻꧂ :
I want to join please
2026-08-26 14:43:01
5
Amatullahi ❤️💗💝 :
Wlh alhamdullilahi allah yakarama kasuwacen mu albarka nace albarka diki wlh shikara kusan 20 Ina diki wlh
2026-08-27 12:28:13
5
MS COUTURE :
That’s the fact💯
2026-08-29 20:44:41
2
samaila bazara :
Allah ya qara maki lafiya
2026-09-03 21:00:03
1
Ammin emaan :
inason shiga
2026-09-16 09:18:08
1
MANAJA :
Allah yakarma diki daraja
2026-10-03 13:55:03
1
the stitches :
hakane
2026-11-01 09:47:17
1
To see more videos from user @missionpodcast1, please go to the Tikwm
homepage.