@Dr. RABI'U:rarafa ayau gaskiya kayimana abindayadace sabida kayabi Wanda mukeso fiyedakan mu gaskiya Allah yabiyaka Dan isar rasulillahi))))(((( GOD bless your life and your families with your friends brothers and sister's and others because of the prophet Muhammad s,,,a,,,w,, ameen happy mauludeei ......🥰😍🥰🥰😍🥰
2026-08-26 16:44:48
2
aliyu bashir sk :
Allah yaqara basira
2026-08-26 23:05:50
0
Sulaiman 4044 :
Wlh Rara na yafe maka saboda kana murna da zagayowar watan haihwar Manzo SALLALLAHU ALAIHI WA-SALLAM. 🥰🥰🥰
2026-08-26 09:20:05
45
user6862957479483 :
good job mungode
2026-08-26 21:58:08
0
KhairatHaruna Haruna :
wllh rarar yanzu mun yafe maka koda abakinne muna sonka muma😂😂😂😂
2026-08-26 13:10:35
14
BUKAR MODU MOFIO :
rarara na yafema duniya da lahira
2026-08-26 13:40:09
16
yakubu Mukhtar soba :
jazzakallahu khairan malam dauda🤣🤣🤣🤣
2026-08-26 11:35:15
7
m Sardauna 🥀🙏🇳🇬🎶 :
dauda rarara namu🙏👍❤️
2026-08-26 12:06:20
5
mubarakbello585 :
Allah ya saka maka da alkairi
2026-08-26 13:14:10
1
Adamu :
jira dole rara
2026-08-26 20:10:48
2
SANI BELLO :
Rarara Allah ya hadaka da Annabi Rahama s a w
2026-08-26 23:30:35
1
umar adamu23 :
yayi migida
2026-08-26 17:55:13
1
attaahamed805 :
Zazakalah 'haïr' masha 'ala
2026-08-26 15:58:51
1
Buharihashimu :
saidakai rarara🥰🥰🥰🥰
2026-08-26 14:10:17
2
shasun barhama dai :
alhamdullah wallahi rara da bana sanka Amma wallahi yanzu inasanka
2026-08-26 14:35:59
1
RMLT. AUWAL CUSTOM SAƊA :
Gsky muna son Shehu
2026-08-26 16:23:12
1
Tasiu Iliyasu :
saw
2026-08-26 09:54:14
1
Shaharani Abdullahi :
Allah ya ma albarka,yasa aljanna makoma,abaya kayimin BA daidai BA,Amma yanzu na yafema RARARA.
2026-08-26 09:36:13
1
zakariabdou :
Macha allah
2026-08-26 23:50:58
0
Nafiou Hsn :
masha allah allah yakara lafiya
2026-08-27 00:15:23
0
Muhammad muktar :
banayinka Amma yau kaburgeni Allah ya Kara kusanci
2026-08-27 00:22:33
0
K T C :
Na janye
yayi zakiru
2026-08-26 23:59:27
0
sim my boy :
s a w
2026-08-26 08:56:41
0
To see more videos from user @yusuftdauda1, please go to the Tikwm
homepage.