nikuma wlh in ansaurara naga ba a min reply ba gogewanake
2026-08-28 18:27:42
1
🤍🌸 :
wannna dani kike zance😂🤣
2026-08-28 12:57:46
0
Hannatu sufyan :
ai babu kyautawa mutum yayi maka mgn kuma ka karanta ka shareshi, wlh babu dadi gwara ma idan mutum bai karanta ba. amma idan ka krnt ai zaka yi fidda lkc kayi reply
2026-08-27 12:21:18
7
EL-zare food :
Thank u 😂👍Wlh gogewa suke Nikuma in naga ka goge shiru nike
2026-08-26 08:14:55
3
🌸babyn mama🌸🩷 :
idan nice wlh hadda block zanhada
2026-08-27 09:36:51
1
AMEENATOU 🥰❤️ :
Wallahi haka sukeyi
2026-08-27 06:22:52
3
mom areef textile nd fs design :
Hala kudi kike rabawa 😀
2026-08-27 15:32:43
0
Ummeen Aunty :
Ina Sai da Air fresheners masu kyau da inganci
2026-08-28 08:39:27
3
GREAT_SHOT :
Assssalamu akayyyyyyyyykum sedaku
2026-08-26 18:53:41
5
Fatima :
gaskiya ko ni nasana inma mutum massage ya karanta yaki min reply
2026-08-26 15:39:45
3
Ayshatu❤️❤️❤️ :
toh ni akwai yar wahala data gobe number na ma ta dalilin hakan 😂💔
2026-08-27 04:36:15
4
ummuinteesarhijabs :
basa fahimta fa😂
2026-08-26 12:28:38
3
NASIHA’S COLLECTION🛍️🐘⫷⭕❥⫸ :
Wlh tallahi 😂
2026-08-26 11:14:19
2
asmeey collection :
dan Allah amin like 😂😂😂
2026-08-28 07:03:34
1
Faty jarma :
😅😅😅Allah y barmanake
2026-08-26 08:44:33
2
DAUGHTER ZARIA BACKUP🐦🥂🎉💜 :
of course Allah yabarmanake hajjaju 🥰
2026-08-26 19:51:45
2
Mrs Mukhtar💍♥️😍 :
Exactly 🤣🤣🤣 nima wata tamin… naji bakin chikin rashin saving wanan video naje nasaka a WhatsApp status
2026-08-26 14:42:24
2
Mereesco4backup :
Ba,a Haka Gaskiya
2026-08-27 11:39:25
1
ASEE PINKY🎀🫧 :
wllh kuwa😂
2026-08-27 10:12:12
1
Qs collection🦋✨🖇️ :
Wlh haka suke yooo ni ina ruwana😂😂😂
2026-08-27 09:50:22
1
🦂𝖅𝕬𝕳𝖀𝕽𝕬🐍 :
Ba nadauka nadaura a status ba kawuna yace dashi nake 🤣🤣🤣
2026-08-27 17:29:41
1
🦋Amrish🦋 :
Wlh🤣
2026-08-27 20:19:05
1
Zinariya collection 👠👜 :
Hmmm🤣
2026-08-28 17:51:39
0
fatishiwa75 :
Wallahi 🤣🤣🤣🤣
2026-08-27 23:12:17
0
thehomeglam0bynucy :
Amma gaskiya kuyi viewing babu reply akwai haushi
2026-08-28 13:17:57
0
To see more videos from user @aminiyafearless, please go to the Tikwm
homepage.