@roy_makaay:

Dawood
Dawood
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 26 August 2026 07:49:42 GMT
123899
10196
346
1012

Music

Download

Comments

ibrahimsaale
ibrahimsale774 :
nifa wallahi nabar tijjaniya
2026-08-26 20:32:24
142
abdulrazaqabubaka13
abdulrazaqabubaka13 :
irinsu ne zakaji sunacewa zasu iya mutuwa sbd manzon allah
2026-08-26 12:51:19
96
user993810511668
Muhammad Auwal :
Allah yasa mudace
2026-08-29 14:41:57
1
imraanzakka
Imraan Yahya Zakka :
Allah ka sakawa wa bayin ka da aka b’atar da sunan Musulunci 😭😭😭😭😭
2026-08-26 11:10:25
43
abubakarbelloa
Bakarbellotsf :
Amma sai anyi magana suce sunfi kowa San manzan Allah
2026-08-27 15:53:18
26
ishak.masud
SUNNAH :
Rukunan Musulunci guda biyar (5) ne: 1. Shahada – Shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Muhammad ﷺ Manzon Allah ne. 2. Sallah – Yin salloli biyar a kowace rana. 3. Zakka – Bayar da zakka ga wanda ya dace. 4. Azumin Ramadan – Yin azumin watan Ramadan. 5. Hajji – Ziyartar ɗakin Allah a Makka ga wanda yake da ikon zuwa. Wannan shi ake kira Rukunan Musulunci guda biyar.
2026-08-27 10:12:21
42
learn.withabdulkarimak
Abdulkarim Ak :
An hanasu zua neman ilimi suna bata lokachi.. Akwai tausayi cikin lamarin
2026-08-27 19:36:15
15
sumayya.umar76
Sumayya Umar :
shehu me mutane dayawa😂😂😂
2026-08-26 14:53:08
22
user4902427072719
user4902427072719 :
Allahumma hisabani hisaban yasira y Allah
2026-08-26 10:01:55
32
sarkey44
Abdul sarki🤴 :
masu hankali muyi hakuri
2026-08-27 11:05:34
16
apdoolrassheed6
🌴IBMK🦅 :
Kada fah ku dauka comedy ne wllh da gaske ne😅💔
2026-08-27 05:06:44
13
ayshaislam987
AyshaIslam :
:kashi yafi maulidi... Allah ya kai zunuban ga iyaye da shehunai da inyass akabri... Ameehn summa Ameehn
2026-08-27 21:30:18
6
auwalhussaini802
Muhammad Auwal :
A'a wannan ba Muhammad Auwal bane 🤣
2026-08-27 11:04:11
7
harunaahmadusman
Haruna Ahmad Usman :
kuji tsoron Allah ku karantar da yaran nan don Allah
2026-08-30 09:26:50
2
raeesu47
Ohpeecial Raeesu :
wai dan Allah wannan content ne kodai dagaske tambayar ce 😂
2026-08-28 10:46:30
1
queenkhdeeja1
queen khadija :
@SUNNAH: Rukunan Musulunci guda biyar (5) ne: 1. Shahada – Shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Muhammad ﷺ Manzon Allah ne. 2. Sallah – Yin salloli biyar a kowace rana. 3. Zakka – Bayar da zakka ga wanda ya dace. 4. Azumin Ramadan – Yin azumin watan Ramadan. 5. Hajji – Ziyartar ɗakin Allah a Makka ga wanda yake da ikon zuwa. Wannan shi ake kira Rukunan Musulunci guda biyar.
2026-08-27 21:24:23
7
aishabellokalgo
Aisha Bellokalgo :
subuhanallah duk zikirin nan ana son annabi Amman ba,a San allh ba allh qara dokaka sunnah
2026-08-26 10:05:24
10
sboy208
sabiu ibrahim :
Allah humma ajirni fii musibati
2026-08-26 18:12:13
7
shekalbani4
İmaran :
1. Shahada 2. Sallah 3. Zakka 4. Azumin Ramadan 5. Hajji ga wanda yake da iko.🥰🥰🥰
2026-08-27 19:45:50
7
abbananseer2
abbananseer :
1 kalmar shahada 2 tse da sallah 3 fida zakka 4 azumi 5 zuwa hajji dakin ALLAH
2026-08-29 20:54:13
2
user3062504637761
Ashura Abdullahi Ashura :
masu hankali bazamu gane ba Allah ya kyauta
2026-08-30 13:40:41
1
aliaboubacarmoubarak
aliaboubacarmouba :
Allah jikan Dr Idrissa
2026-08-27 23:38:03
1
__don__oppicer__1
/𝐇𝐮𝐬𝐬𝐚𝐞𝐧/𝐎𝐩𝐩𝐢𝐜𝐞𝐫 :
1.Kalmar Shahada 2.Sallah 3.Azumi 4.Zakkah 5.Hajj
2026-08-28 22:39:03
1
zaynabkarofee1
Zaynab_Karofee :
Fairan ayy😂kaga na gidan Shehu fah
2026-08-27 08:28:09
3
To see more videos from user @roy_makaay, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About