Allah yajikan malan idris abdul'aziz dutsen tanshi rahimahullah
2026-08-26 23:14:22
5
Ahmad Lawan :
Duk Dan Sunnah yache Alhamdulillah 🌹
2026-08-26 21:13:48
11
Santurakin Gaina :
Wai yanxu abun haka ya koma ne dama🤔
2026-08-26 23:08:58
2
KSM__GCON🦅 :
muna alfahari dake 😅
2026-08-26 21:09:53
1
s mega1 :
wlh Tasha gwaya
2026-08-26 22:02:58
1
2 miss call . 999 :
gausi nima nayardadakai
2026-08-26 21:35:18
1
SK mâfǐã🖤🥶😍 :
Yan kano ne ko
2026-08-26 20:42:50
1
engineer sheka :
wai nan addinine
2026-08-26 22:31:28
0
Sulaiman Muhammad Bello :
wlh sunfi lakurawa albarka awajen allah
2026-08-26 18:53:39
0
izzaddin musbahu :
Allah y isah wlh
2026-08-26 21:36:16
1
ABDULWAHAB SALISU HASSAN :
Allah Kai ladan kabarin iyaye
2026-08-26 21:17:01
1
Muhammadabdulhamid123 :
Allah yasa sugane gaskiya
2026-08-26 20:13:49
1
incentbyjiddah :
Tsakani da Allah bai kamata kuna haka ba kunaja mana zagi kuna bata zagayen maulidi meye amfanin haka Allah ya saka mana mu tijjanawa muna Allah wadarai daku😭
2026-08-26 22:02:17
1
Sarki🤴_Gallery :
Innalillahi dan Allah mene ne wannan ?
2026-08-26 23:54:33
0
Imarana Ahmed :
2026-08-26 23:33:06
0
Shamsuddin1010 :
Allah SWT, yabamu ikon gamawa da duniya lafiya Amen
2026-08-26 23:05:22
0
Arc. Abdulahad Lawal Bello :
ya Subhanallah
Allah ubangiji yakara Nauyin kada jibr@ma
2026-08-26 23:32:21
0
Yusuf 4tography 22 :
wai yanzu wannan shine San manzan Allah s a w Allah ka rabamu da bidi’a 😭😭😭🙏🏽
2026-08-27 00:34:13
0
King Of JOY🦋 :
Daga yau nakoma darika🙂🫂
2026-08-27 02:06:31
0
💕LIFE BE TIME 💕 :
jima,I yafi maulidi
2026-08-27 00:22:47
0
abkr :
tofa anfara fa😳
2026-08-27 00:37:18
0
khady crush 🥰 :
mun bani 🙄😳🤔🤔
2026-08-26 23:49:31
0
Mahamadou Bigboy🇳🇪🫶🇨🇲 :
😳😳😳😳😳
2026-08-26 22:58:51
0
Abubaka Mohammad :
🥰🥰🥰🥰
2026-08-26 17:32:38
0
To see more videos from user @sadamsy447, please go to the Tikwm
homepage.