wllh nayi imani da Allah😔☪️yanda nake kaunar mamata intache kar nayi aure arayuwa wllh zanyi hakuri nayita azumi Allah ya sakha wa mamata da alkhary 😓🤲
2026-08-26 16:06:17
16
Salma :
For me or my own understanding is it's what he thinks and he's should confront her as her son politely and ask her who the man is.👏
2026-08-26 21:10:21
3
Bilkisu Muhammad🌹 :
Hnm Allah ubangiji kasaukakawa bayinka jarrabawowin duniya.amin
2026-08-26 20:28:16
5
balkissa Umar 🇳🇪🇸🇦🇳🇬 :
innalillahi wainna ilaihin rajiun allah ya tsaremona imanin mu😢😢😢😢
2026-08-26 12:28:36
15
shafaatu lawal 🥰 :
Allah ya sa mudace 🙏
2026-08-27 10:11:01
1
ummi :
mallam Allah sa mudace, mallam amata uzuri , rashen sanin andini baban matsilace, maybe wani malaminta ne , ya tabbayeta kawai don ya wanke zargi.
2026-08-26 14:27:45
2
@Coachisa29 :
Dan Allah Atemakamin Da Number Mlm please
2026-08-26 23:36:42
3
goman kuntau :
slm mlm ba lallai abida yake tunani ba saboda mata yanzu sukan nemi magani awajen malaman tsubu ko masu bada magani watakila yazo yanuna mata ko ya koya mata wani abu allah a alamu
2026-08-26 20:31:52
1
Habeebatuu Ibraheem🇳🇬❤️ :
Allah yabiyama mamu buƙatunmu na Alkhairi 👏🏼
2026-08-26 13:41:47
7
Pharm Hassana :
kawai tambayan ta zaiyi ciki laluma saboda ya fahimci wanene wannan din, daga Nan Sai a San na yi
2026-08-26 16:26:42
0
Surajj m aminu :
malan kar'amanta sufarufekofa fa🙏
2026-08-26 12:46:09
4
Ahmd🐾 :
Innallillahi wa'inna ilayhi ra'jiun
2026-08-26 13:27:27
2
Souq Almabrouq Enterprises :
innahlillahi waina ilaihi Rajiun
Allah ka tsare mana imani mu ka tabbatar damu akan abinda ka ke so Ya Allah
2026-08-26 14:57:11
2
Nafisat Suleman Sabo :
Dan Allah wani yatai makaman da number malam
2026-08-27 06:00:24
3
jejeiejenw :
innalillahi wa lnna ilaihirrajaun
2026-08-26 13:30:55
1
Ismail :
ya subha' nallah
2026-08-26 13:38:16
2
Yusuf Muhammed :
Allahu Akbar
2026-08-26 14:16:00
1
jikan hari :
Allah yakara wa mlm lafiya
2026-08-26 11:55:29
1
🦋Matar Dan'Aljannah🦋😘 :
Allah ka tsaremana imanin mu ya rahman
2026-08-27 16:29:35
1
AlkasimGboy :
dan Allah inada tambaya pls
2026-08-27 18:13:22
0
maman muhd :
nima haka
2026-08-27 16:31:20
0
habiba Suleiman Adam :
Allah ya samudace 😭 👏
2026-08-27 17:54:35
0
daga fatima sai fatima :
salamualaikum barka da safiya. Dan allah ta Ina ake tura tambaya
2026-08-27 08:26:51
0
To see more videos from user @dr_abdallah_gadon_kaya, please go to the Tikwm
homepage.