@allofx: LIVE TRADE A EURUSD 📈🔥 Na shiga wannan trade ɗin live, ina bayanin analysis ɗina mataki-mataki yayin da farashi yake tafiya zuwa target. Setup, entry, confirmation da execution — komai a lokacin trade. 🎯 #allofx #ForexTrading #arewatraders #PriceAction #hausatraders