Mun Sallama Maka Ya Rasulullah Wallahi Duk Abinda Kace Mu Masu Miƙa Wuyane Bama Raba Wuta.
2026-08-27 13:33:37
0
Muhammad Nazif Idris :
Galibi mutane basusan Waye Allaah ba! Allaah bashi da dangi kuma yana aikata abin da yaso! Allaah Ya Karawa Annabi Daraja
2026-08-26 23:55:33
332
B SHEU :
wlh ko ajikina sbd monzon Allah shiyafada
2026-08-26 18:37:05
215
Muhammad Kasim👳 :
wanan hadisi aƙwai nauyi ama munji kuma munyi ɗa'ah
2026-08-26 23:43:08
137
Ishaq :
Babu emotions akan hukuncin ubangiji💯 duk abunda Allah ya hukunta haka ake karba.
2026-08-27 09:28:55
75
YOUNG ABBATY 🌱🌱 :
wllh nayi yardada da hadisin nan 💯
2026-08-26 18:56:48
101
user 1111 :
wallahi wannan Hadithin akwai nauyi sosai😭😭😭😭😭😭
2026-08-26 18:48:21
50
umar lawal xhaka :
wallahi hankalina taki daukar wannan hadisin🥺🥺🥺
2026-08-27 07:00:41
17
Jiddatulkhair :
Na rantse da Allah ban yadda bah
Kuma inada dalilaina🥰🥰🥰🥰
2026-08-27 01:57:36
9
Muhammad Benatia :
wllh ko dawasa bazan Karyata ba tunda manzan Allah ne ya fada
2026-08-27 00:55:11
50
Tukur,Bala,Angon,maerabo 💔🙌 :
Mufah wlh munyardah saboda Annabi yafada 😭😭💔✅
2026-08-26 23:50:11
29
Subee buharee :
s a w
2026-08-27 08:37:00
5
G9 :
Mufa bamu da ja wllh Mun yadda
2026-08-27 07:15:27
12
Been hashem jibja :
Allah ya jikan mlm albani zaria rahimahullah
2026-08-27 06:46:40
17
Nuraddeen Muhammad Dauda :
TSARKI YAA TABBATA GA ALLAH S.W.T
2026-08-27 08:28:04
10
🌀عا مر🌀 :
اللهم اغفر لجميعل المسلمين
2026-08-27 08:37:10
6
king♿️♿️katami✅ :
Sunnah sak
2026-08-26 23:24:18
24
ENGR M NASIR GOBIR :
munyi imani da Allah da manzon sa
2026-08-26 23:43:41
21
سراج أبو بكر السلفي :
sami,Ina wa,adana
2026-08-27 08:29:34
5
Abdulmalik :
Allah ya Daukaka Sunnah da Mallaman Sunnah Ameen, Allah ya jikan Mallam Albany Zaria 🤲 Allah ya jikan Mallam Jafar Mahmud Adam 🤲 Allah ya jikan Dr Idrees Abdul Aziz Dutsen Tanshi 🤲😭
2026-08-27 15:39:42
5
Amatullah 🧕🏼☪️ :
Ni banason Ana karanta hadisin ma 😭😭
2026-08-27 09:21:49
16
⚡💫💫💫md bright tofa LGA 🫶🫶 :
👌
2026-08-27 07:32:00
6
jibrin ibn Mohammed :
ga hadishn 👈
2026-08-27 04:32:12
28
omar abusco :
❤️s A W
2026-08-26 23:56:39
6
Ustaz :
wllh munyarda da hadisin nan 100% sbd Annabi akace yafada Kuma hadisi ne ingantacce
2026-08-27 00:03:23
14
To see more videos from user @muhdsarki2, please go to the Tikwm
homepage.