@boddo322: #dan Allah iyaye anadaukar kaddara idan auran ya yamutu idan anamata irinhaka setashiga duniya

boddo322
boddo322
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 26 August 2026 18:29:52 GMT
174732
12181
633
299

Music

Download

Comments

gaddafidalhatdinya
ZAKA-SHA-WUYA-BAKO•√√(G.D.D.) :
yah wan nn fah in shigo ne mu sasanta 🥰🥰🥰
2026-08-27 07:43:53
0
alh.kawuwa.danlad
ALH KAWUWA DANLADI ABU SA'IM :
bashi da lfy
2026-08-27 09:15:58
1
khadijaibrahim8182
Nana Khadija Ibrahim :
nidai wlh mamanmu tana Gama abinci take samin nawa a Kula ta ajiyemin saboda ita Ke girkinta da Kanta mu namu aikin gida ne Allah yasaka Mata da gidan Aljannatul firdausi dasauran iyayenmu baki daya 🤲
2026-08-26 22:09:24
119
alyusuf.yaqubu.ob
OBAKPA JNR 👊🫶❤️❤️ :
Allahu Akbar 💔, Allah yasa mudace
2026-08-28 02:03:57
1
nancydanshehu
Nancy :
safe delivery to all pregnant woman 🥰🥰
2026-08-27 09:08:09
42
zayyadkano
ZAYYAD MASO KANO :
this is lesson for our parents and our sisters
2026-08-27 13:34:51
1
zeeyta2
zeeyta :
hhhmm 😭😭Nima haka mahaifiyata take yimin 😭😭wllh Allah bata bani saede abawa kanne na 😭😭har ta koreni daga in da take 😭😭😭sae facalar ta ce tace na koma gunta 😭😭😭yanxu ina gun ta😭😭😭😭
2026-08-26 20:23:54
46
autah_rahila217
Rahila Autah🔵 :
Wlh Abinci na Koda Zai Lalace Mamana Bazata Bari A Canye Shi Ba Allah ya jiqanta da gafara😢
2026-08-27 07:04:44
68
firstlady790
طيبة محمد🤍💫 :
hmmm bana fatan yin zawarci wlh donni ko zuwa gun mamana nayi da aurena ma ina ganin ikon Allah balle ace bb aure Allah kawo miki wani nagari
2026-08-27 08:36:38
17
user6999786650444
maman ayman❤️😘 :
Shiyyasa wasu ke bariki wlh Allah ka rabamu da zawarci
2026-08-27 08:22:31
10
user7710959348109
ummu abdallah :
insha Allah har abada bxn juyawa Dan Dana Haifa bayaba duk grmn kaddara insha Allah
2026-08-27 11:29:42
10
babayes6888
AbubakarBabayes01 :
kano ne ko
2026-08-27 10:22:50
1
karmami6
karmami :
na kusa sakin matata
2026-08-27 12:16:41
1
mazeedahcollection
mazeedah 🩷🦋🤍 :
Dan Allah dgsk ne
2026-08-27 21:52:52
0
salisuhabibu651
Salisu Habibu :
Allah ya kyautaaaa
2026-08-27 10:30:48
1
maman.shahida3
Maman Shahida :
Allah sarki
2026-08-27 11:27:41
1
mashari405
b.r.s.e. :
😭😭
2026-08-27 07:59:25
0
mijinmairabo8
@ 𝑚𝑖𝑗𝑖𝑛 𝑚𝑎𝑖 𝑟𝑎𝑏𝑜🙏 :
inama inna raye dana aureki wllh 😳
2026-08-27 13:05:20
0
hddbdh70
MamanAisha :
daamaahriasalmaka[دموع الفرح][دموع الفرح][دموع الفرح][دموع الفرح]
2026-08-27 14:19:49
0
binladan375
Bin-ladan textile :
Masha Allah
2026-08-27 07:34:50
0
fatimah.zara5
Tyma Auwal aminu :
alla
2026-08-27 12:50:06
0
chuchus221
Chuchus Hennah & Snacks :
wayyo Allah
2026-08-27 10:36:09
1
user520252466681
Madake real Madrid :
Matata ta gudu ta barni da 'yaya 4 , Dan Allah ya zanyi dasu?🥺
2026-08-27 08:45:56
2
yargatanmama31
yar gatan mama31 :
Allah sarki sis wllh haka mukefama allah ya bamu maza na gare 🙏🙏
2026-08-27 18:49:07
0
To see more videos from user @boddo322, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About