please stop playing with her emotions, kuce mata bashida lpy bayan kwana biyu kuce mata ya mutu shikenan ku rabu da ita in ba haka ba wlh ana cutar da ita tunda auren takeso
2026-08-26 21:33:28
35
ukasha abdullahi247 :
Allah sarki wlh tausayi take bani
2026-08-27 23:02:54
7
Maryam Usman Dauda :
Dan Allah nikadai che bantaba ganin hakora a bakintaba
2026-08-26 22:10:33
5
AMINU ALRAHUZ :
Dan Allah a ina wannan baiwar Allah take
2026-08-27 16:35:08
2
Usman Muhammad :
Allah sarki baiwar Allah
2026-08-26 21:04:45
1
RAHIMA COLLECTION :
Allah sarki Allah ya bata mijin aure
2026-08-26 21:11:04
6
✨《عسمنا ✨A.M.V :
itafa wllh da gaske takeyi😂
2026-08-26 22:48:08
1
Bassira Malan :
nataoussayamata allah yakayo midji nagari albarkatin mouhamad salhahou aleyhum wasalam
2026-08-26 20:39:12
3
Jiddah kanya :
shin ansaka
date ne
2026-08-26 21:57:30
1
Kabiru SABO Mea Ruwa :
Ni wallahi tallahi, tausayi take ban 🤔
2026-09-05 09:55:51
1
ABDUL__GOMBE🦅 :
Wanda yafara kallonta yamin like
2026-08-26 21:20:34
1
𓂀 عُسَيْبَة 𓂀 :
ya Allah mungode da duk abunda ka kaddara mana
2026-08-26 21:53:53
4
sadiq dan momy :
dan allah inasonki
2026-09-06 12:36:57
0
SHAMSUDDEEN. :
tana kamada aliko Dangote. Masha Allah. 🔥😂
2026-08-31 12:36:13
1
yarbabanta🦋✨ :
Allah sarki
Allah ya Baki mijin nagari
2026-08-27 22:13:12
1
fatimaabubakar6749 :
Allah kawo miji nagari
2026-08-26 20:41:32
1
Uom Abdallah :
Dan Allah kudaina samata aure a ranta wlh yanason auren
2026-08-31 19:42:45
0
pherteimerh :
Dan Allah ku dubamin akwai haqori abakinta
2026-08-31 23:49:42
0
momcy🌹 :
allah sarki tana bani tausayi wlh tanson tay aure.itakam
2026-09-07 23:01:31
0
hadiza Usman :
kai jama a 😂😂🤣🤣
2026-09-03 21:05:20
0
🦋maryam🦋✨ :
Wai nace muku ta aure mijina😅
2026-09-06 12:02:59
0
To see more videos from user @yaumakarfi, please go to the Tikwm
homepage.