@sheikhbarrister:

SHEIK BARR ISHAQ ADAM ISHAQ
SHEIK BARR ISHAQ ADAM ISHAQ
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 27 August 2026 14:22:18 GMT
87822
7362
164
341

Music

Download

Comments

malmuhammadgarba
Mal Muhammad Garba ✍️ :
Allah yasa mudace
2026-08-27 23:08:35
0
manirfaisal
Manir Faisal Esq :
Mun gode sir.
2026-08-28 06:10:39
8
alhuseinabubakar
alhuseinabubakar :
hmmmmm na Jonathan fa?
2026-08-27 16:13:44
0
alhaji.garba.sama
Alhaji garba Samaila A..M..V :
wallahi nima mlm abinda nafada banji dadiba Amma dai nasan zaiyi wuya kasauka akan gaskiya Allah yakarawa rayuwa albarka da Nissan kwana mai albarka daga maiduguri Nigeria mlm
2026-08-27 14:52:56
28
abdullahi_absan
ABDULLAHI_ABSAN :
mallan ayi hakuri amma suma tsoro suke kar a siyeka sbd masu tsayawa akan gaskiyar sunyi karanci kuma serious irinka inya kwace munci baya sbd anashan duka wllh Allah ka kara tsaremu ameen
2026-08-27 16:56:31
11
saniisah695
SANI ISAH. :
Malam mu dama bamuda zargi akanka, Allah yakara kwarin guiwa da ilimi da albarka nisan kwana.
2026-08-27 16:30:21
8
imranamagaji3
imranamagaji3 :
me ya kaika gurin to Mallam
2026-08-27 20:47:59
1
alh.2982
🍦 🎀 𝒜𝐿𝐻.𝒜𝐵𝐵𝒜 🎀 ? :
tu nadawo nayi tunani
2026-08-27 16:45:10
2
mohammedsani969
mohammedsani969 :
Allah ya sakawa mallam da Alkairi
2026-08-27 17:02:16
4
usmanburatai
Usman Buratai :
Mallam ya kamata ka barranta kanka a wajen kuna iho bayan hari
2026-08-27 20:07:17
0
maryamsaeedishaq
Maarseee :
Wallahi nima naga banzan comment malam a kanka amma wallahi ni ine maka kyakkyawan zato,Allah sa a gama lafiya sheikh 🙏
2026-08-27 17:19:04
4
user5292165250913
Mohammed Mustapha :
mlm munatare da kai ♥️
2026-08-27 16:05:25
2
alhajinazifi0
Nazifi Abdullahi :
mllm nifa Ina kaunarka sosai
2026-08-27 17:05:36
2
mustapha_jikamshi001
🅙︎Ⓘ︎🅚︎Ⓐ︎Ⓜ︎Ⓢ︎Ⓗ︎Ⓘ︎ :
Gaskiya ne malam muna da yakini a kanka kuma in sha Allahu mun San baza ka canza ba
2026-08-27 16:19:20
3
gaddafinuhu2345gg
sufi nuhu :
Allah ya kare malam
2026-08-27 17:02:21
1
abuyahaya311
abu abdurrahaman :
Allah karamaka lfy Barr Ishaq adam Ishaq
2026-08-27 16:46:09
2
ab.marwa22
AB Marwa :
i understand you Allah ya Saka da Alkhairi
2026-08-27 14:29:27
3
al.musa42
Mr.Lar@1010 :
Damani wlh ayadda nake sauraran ka sam banyi maka mummunan zatoba. Malan kayi hakuri munsan dan Allah kakeyi 🙏
2026-08-27 19:40:36
2
alhsanusisani
alhsanusisani :
duk abidakafada hakayake mlm Allah yasakamuku da alkhairi Allah yakaremanaku
2026-08-27 22:36:33
1
user3207794203340
jabiru bin abdullahi :
allah yakarama malam lfy
2026-08-27 16:58:52
1
mubarakkangarwa6
@Mubarak Kangarwa :
malam wlh dankankazakayi
2026-08-27 16:19:56
1
muhaz238
Muhaz :
Allah yakarawa rayuwa albarka Malam
2026-08-27 16:25:14
1
sadiqnafara
sadiqnafara :
Allah ya saka maka da alkhairi
2026-08-27 16:25:39
1
young__king3
zulyadeeni Aleeyu🍝💯 :
Allah kyauta 🤲🏻
2026-08-27 14:41:16
1
user3849565701015
M@l!y@ :
salm Brr inaima fatan alkhairi Amma har kagama wanan bayanin bakafadi dalilin dayasa akaganka acan ba
2026-08-27 18:43:45
1
To see more videos from user @sheikhbarrister, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About