@umarmpire: Me ke faruwa a cikin tunanin psychopath? Me ya sa wasu mutane suke iya kallon abubuwan da za su tsoratar da wasu, amma su nuna kamar babu komai? #Psychology #Psychopathology #HausaPsychology #HumanBehavior
umarmpire
Region: NG
Thursday 27 August 2026 15:30:35 GMT
Music
Download
Comments
Ōppìçīål dēēñ :
wallahi yayan mu ne Allah yasa Kar ya ga Comment din nan amma😂😂😂
2026-09-03 12:08:30
11
Bilkisu Abdullahi :
Dan allah a bude mana save pls🙏🏻
2026-10-08 07:49:31
1
Salmerh S Mai Hali 🤍💍🦋 :
Haka nake wlh 🥺 bana damuwa da damuwar wani samm
2026-09-09 07:43:53
2
sahibul jalala :
wanan gaskiya ne wlh inafashi
2026-09-06 23:55:45
2
Baffah_🤳 :
Akwai nutsuwa cikin bin Allah 🥰🧏🧏
2026-08-28 08:54:16
10
Mohamed sani 786 Mohammed sani :
یا الله
2026-08-28 10:21:34
3
Aliyu bro :
waye (ambivert)☺️
2026-10-06 08:26:55
1
M A M Moubarak :
mai gida na haka yake
2026-09-09 20:30:05
1
yakubu mohammed :
same as narcissist
2026-08-27 23:27:13
3
@GENERAL(RIGASAKADUNA) :
sedai Abokai
2026-10-07 10:45:30
0
Musa sani nafada :
Masha Allah 🥰
2026-09-06 20:15:40
6
bassirouharounabala :
hakahalina yake bicika tausayawa mutaneba
2026-09-07 16:15:51
1
alhikima transfert d'argent💱 :
toh nima haka nake wallahi 😁
2026-10-08 00:18:00
0
Yaseer_bk :
To Anya Nima ba shine ba😂💔
2026-08-28 13:34:32
2
Muhammad Gaje geidam :
to ia mune maganinsu
2026-08-28 04:36:05
1
Leo :
I'm
2026-08-28 00:00:08
1
Abu Sa'eed :
kamarni kenan wlh
2026-08-30 08:46:30
0
LAWAN :
2026-10-06 20:37:14
0
Dr Aliyu Autan Magani Autan ma :
ok
2026-09-08 10:35:42
0
umar muhammad :
akwai
2026-09-08 18:12:53
0
B Bello Abdurrazak :
sune necissits ko
2026-10-03 10:19:31
1
lts usman billa oo9 :
ina zama dashi ma yanxu
2026-10-09 00:28:48
0
ismailisah719 :
hakane
2026-09-10 22:33:44
0
kamaludeen :
hmm
2026-09-10 12:12:01
0
MUZAKKIR :
nima shine
2026-08-30 12:23:20
0
To see more videos from user @umarmpire, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.