Aa yafiso yayi kwallo da kounde neh bah eric bah ni shine abinda na lura dashi kenan
2026-08-27 22:35:32
47
ZAMFARE :
hakane kuma akwae matsalal Eric yamal yafi Jin dn ball da kounde
2026-08-27 22:17:56
32
alhj abba :
Ba hk bane bro serious lkcn da y fara kokari balde aka taso wlh
2026-08-27 23:50:42
1
aliyou cissé :
In fadamaku gaskiya wlh dan an raba makamai ne ba abachi kaptinba
2026-08-27 21:27:06
24
Y Righteous :
Captain Yakeso
2026-08-27 22:05:22
26
Amhij🇳🇬 :
Allahuma sali ala muhammad wasalim
2026-08-27 22:38:22
28
ibraheemharuna7 :
Hhhhhhhh aaaaafa
2026-08-28 08:25:59
2
abbanjadeed130 :
wllh munfi so term din ya watse
2026-08-27 22:45:12
1
real vello vala :
wllh ni dakai kawai muka gane baya son rafinha yanxu
2026-08-27 21:59:57
18
Ahmad sulaiman nayarinya :
mufa raphinha yafi mana kowa a Barcelona wlh
2026-08-28 09:40:35
5
Amb Lukman :
kaga ne yadda ball din take, tunda yaga rapha shi yasa yake lallabawa amma tunda yaga babu shi kuma babu me shigar da ball din sai shi shiyasa ya sanja
2026-08-27 22:09:51
7
M SAGIR :
hala Madrid
2026-08-27 21:39:48
20
Moussa souleymane 022 :
gaskiya🥰
2026-08-27 22:13:19
4
Ibrahim Haruna :
Hala Madrid mbappe Best player
2026-08-27 21:48:43
4
Ahmad_A_yakub :
wlh yanzu na gane rashin bashir captain ne
2026-08-27 21:50:53
8
ابكر محمد مو سي :
akan finaritine
2026-08-27 21:53:11
5
saidu :
Hhhhhh
2026-08-27 22:04:23
5
AUTA DAN MAMA :
Dan iska ba 😂
2026-08-27 22:09:21
5
adamugarbachuta :
hakane oga
2026-08-27 21:25:03
5
Musty Honor Defender :
kuma fa hakane saboda ai raphinha yana da pressing sosai idan ka lura ko ina zuwa yakeyi yaje gefen ya sauko tsakiyar
2026-08-27 21:57:10
7
𝔹𝕃@ℂ𝕂 𝔽𝕌̄𝕃@ℕ𝕀 🎩🤠 :
Allah yasa ta zama Madrid 😂😂😂🥰🥰🥰🤣🤣🤣
2026-08-27 21:25:58
6
OUMAROU :
gaskiy
2026-08-28 09:23:44
2
Alaji Gombe 🇳🇬 :
gaskiyane
2026-08-28 07:53:38
2
cele cin cin boy 🇳🇪 ?? 🇹🇬 :
Nine
2026-08-28 02:54:35
2
To see more videos from user @ogan.gareji, please go to the Tikwm
homepage.