@danwasa78:

sadikdanwasa🚭
sadikdanwasa🚭
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 28 August 2026 10:07:23 GMT
188812
25710
292
227

Music

Download

Comments

maiallah24
Mai Allah :
Kun tozartashii Hakan ya zamai mai daukaka 🥰
2026-08-29 08:48:53
85
aliyuchittaboy001
Aliyu Chitta boy@ :
dan Allah Atoramin account number na ahi
2026-08-29 20:13:53
0
abdulrazaklawalam
Abdol current 💫 :
Zamu dau nauyen karatunshi
2026-08-28 10:12:44
55
m.babangidamafaka
m.babangidamafaka :
wlh se yaronan ya Daukaka
2026-08-29 14:59:24
19
suleman_baraah
suleman_bara'ah :
insha Allahu sai yaron nan yadaukaka darajar annabi
2026-08-29 17:32:02
20
adamuharunadz3
A H D TEXTILE AND TAILORING MA :
in sha Allah yaron nan zai samu daukaka sama da yadda kuka tozar tashi
2026-08-29 11:13:20
23
user7316129hassan
hassan shuaibu :
in allah yrd
2026-08-29 12:53:13
0
user9308633510812
ibrahim abdullahi kkr :
insha Allah sai Allah ya daukaka yaron nan darajar Annabi s.a.w
2026-08-28 12:04:09
44
miss.yaks.longs
Miss yaks Longs :
do you know i can arrest you for this?
2026-08-28 21:06:56
5
umminuhu26
🌷Ummi Nuhu🌷 :
Insha Allah saikunxo neman taimako qarqashin yaronnan🙏Alfarmar annabin rahma🤲
2026-08-29 15:38:04
10
mmsnacksandmore081
Meemah snacks and more ❤️ :
Pls azo asai abunda nake saidawa 🙏🥰
2026-08-29 19:39:15
1
user9432247905159
MUSA BASHIR :
insha allahu sai kunzo wajen sa neman taimako albarkacin annabi
2026-08-28 14:08:21
19
001zainabiliyasu
BABYN MAMA AMANAR ABU KHDIJÀ :
Wlh iyayen yaronan basu San me sukeyibah wlh Anya ma su suka haifeshi Kuna ganin yaro an masa hassada uhmm duniya
2026-08-28 21:00:00
9
abdurrashedshuai8
Abdurrashed Shuaibu🇳🇬🇵🇸 :
masoyen annabi s.a.w allah yaimasa albarka
2026-08-29 10:20:22
5
abdallahawwalalhasaneyy
A.A.Al'hasaneyy :
Gaskiya uban yaronan besan abinda ya kamata ba wllh
2026-08-28 15:48:26
3
masoyibarashi621
masoyi  :
ooshehu muntuba
2026-08-29 17:34:58
1
nazifim159gmail.c
[email protected] :
ya Allah kadaga wannan yaron
2026-08-29 18:37:37
1
alhajiabubakar0
alhajiabubakar :
in Allah yayarda sai kunyi biyayya akarkashin wannan yaron da izinin Allah
2026-08-28 16:37:25
6
allajikasimu
kasimu 652 @gmail.com :
yaro Allah ya Kara maka son annabi Muhammad s a w
2026-08-28 15:52:16
7
rabiu.sani458
Rabiu sani :
yaro lokaci ne Nan gaba sai sun jira insha Allah 🙏🙏
2026-08-28 16:47:35
4
yahayamahamud936
Yahaya Mahamud :
yaro zakagama l f. y dan annabi
2026-08-28 12:36:51
4
kamaluddeennasiru5
KAMALUDDEEN :
kanawa muna kaunar aka sosai
2026-08-28 18:17:53
2
umar_m_bukar
Umar m bukar :
insha Allahu saikun dawo karkashinsa albarkar manzon Allah sallallahu alaihi wasallam wiulakantattu makiya annabi
2026-08-29 16:04:45
3
mukhtarainuma
MUKHTAR_AINUMA ✅ :
Wai har yanzu bai dena zuwa garejinba
2026-08-29 14:31:59
1
samailaibrahim062
ismail 81195 :
Amma yaron marayane??
2026-08-29 01:40:13
1
To see more videos from user @danwasa78, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About