@fact5893: Seka kula sosai kada wani yaje ya afkaka a rami. Burujan Nari👇🏻 Himlu gidan 1 Asadu gidan 5 Qausu gidan 9 Burujan Hawa'i 👇🏻 Jauza'u gidan 3 Mizan gidan 7 Dalwu gidan 11 Burujan Ma'i 👇🏻 Surdan gidan 4 Aqarabu gidan 8 Hutu gidan 12 Burujan Turabi 👇🏻 Sauru gidan 2 Sinbula gidan 6 Jadyu gidan 10. Aaalfalaky Whatsapp 08962875201

FAQIRUN ILALLAH
FAQIRUN ILALLAH
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 28 August 2026 10:46:21 GMT
7920
358
18
6

Music

Download

Comments

halifaado
💧 Khaleepa💧🥀KABARA🥀 :
❤️🥺mlm dan darajar manzon Allah s a w burujina Qaribullah mahaifiyata umma Allah yaqara ma mlm Ify da nisan kwana🤲✊
2026-10-07 00:36:27
1
zarahgunda880
Zarah Gunda :
Mallam asadu shi usudu am confused
2026-08-29 21:13:15
0
user2630906154067
Abdoul Rachid :
malam dan allah sunana abdoulrachid hindatou
2026-08-28 22:55:35
0
aliabdullahitela
Ali Tela 365 :
Ali far malam buriji na
2026-08-31 20:46:23
0
user43173853916307
SULEMAN M BANDE :
sunana suleman mahaifiyata hauwa
2026-08-31 09:50:13
0
fatmahws
Fatima hsw :
Dan Allah binta mahaifiya hafsa
2026-09-21 20:46:14
0
lawi.khalipa1
khalipaskaya :
Malam Dan Allah kafutar dani da masu kalar sunana duhu. Sunana AHAMAD-AFDALAWI sai dai Babu mai kirana dashi, mutane suna kirana LAWI Kuma dashi nake amfani a takar duna baki daya. Tambayata shine: Idan zan futar da burijina zanyi amfani da AHAMAD-AFDALAWI Koko LAWI. Sunan mahaifiyata MAIMUNATU. Please Dan matsayin manzon Allah kafutar dani duhu albarkah cin wannan wata na MAULUD NABIY. Nagode 🥰🙏
2026-08-28 11:02:36
0
drlakum7
𝕝𝕒𝕜𝕦𝕞 dj001 :
slm Ismail wani buru je ne
2026-08-30 21:28:22
0
user1409243760086
𝐓𝐀 𝐀𝐍𝐍𝐀𝐁𝐈 𝐒.𝐀.𝐖.❤️ :
Allahumma salli wassalim Alla sayyidina Muhammad wasalim
2026-08-28 11:00:33
0
user8814271660621
mommy allamin :
sai godiya 🥰🥰
2026-08-31 12:33:36
0
nuruddeennuhu64
nuruddeennuhu64 :
Please wani yabincikamin nawa mamana amina Nura yacemin sardanu ma'i gidan 4 please dan Allah hakane
2026-08-28 11:03:14
0
majingina22
saminu majin gina :
Allah yaqara kusanci
2026-08-28 12:01:26
0
nura.sani.said
NASIHA ELECTRONICS STORE :
dan allah nura mahaipiya hauwa
2026-08-28 18:31:04
0
abubakark4670
AbubakarK4 :
abubakar rabiatu dan Allah maye burijina
2026-08-28 19:31:00
0
alameenishaqsaeed
Al'ameen ishaq sa'eed :
MLM dan Allah Dan soyayyar Ka da Annabi Muhammadu SAW Aminu mahaifiyata Maimuna na hada yarage 12 HUTU NE KO
2026-08-28 12:29:18
0
abdullahiisa34
abdullahi isa :
Allah yakara daukaka da albarka yakareka alfarmar annabimuhammadu salallahu alaihiwasallam
2026-08-28 18:30:07
0
maiyankunnay
mai yan kunnay :
👌👌👌
2026-08-28 11:01:51
0
rabiusulaiman867
Rabiu sulaiman867 :
dan allah Malam ni sunana Rabiu mahaifiyata maryam
2026-09-02 16:11:01
0
To see more videos from user @fact5893, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About