@siddiqmuhamad1: BASHI HALASTA AMFANI DA IRIN WANNAN EMOJI DIN 🙏🙏🙏❌❌❌

Siddiq Muhammad
Siddiq Muhammad
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 28 August 2026 13:53:24 GMT
45187
3198
123
659

Music

Download

Comments

sanibinuthmanassalafy
S2K DESIGNER :
wannnan alamar godiya ce ba roko ba this is the sign of thanks not a begging(🙏)
2026-08-28 22:45:23
4
sir__british
Sir_British :
Allah da zcy yake amfani. Allah yasan bada na copy wani nayi ba
2026-08-28 15:29:18
7
nabilakabir60
matar so 🇸🇦💕🇳🇬 back up :
wallahi daga yau nadaina in sha Allah
2026-08-29 16:47:13
8
tamamanta0
ta mamanta :
aiki na ke Nan Allah ya bamu iKon gyara wa 🤲
2026-08-28 23:00:11
4
kingbello90
king bello :
ma sha Allah Allah yasaka da Alkairi malan mungode wllh
2026-08-29 15:19:59
1
badaruumar188
Badaru Umar Gora on top🦅🦅 :
jazakallahu kairan malam Allah yayi wa rayuwa albarkah duniya da lahira 🤲🤲🤲
2026-08-28 17:32:23
2
amana.sai.dan.ama26
Amana sai dan amana :
wanan alamar godiya ce.ba adu'a ba💯
2026-08-28 23:33:11
1
followcome
Abdul Followcome :
Allah Ya Saka Mallam 🙏🙏🙏
2026-08-29 15:31:49
0
ibrahimalssalfy
[email protected] :
Allah yasa mudace
2026-08-28 22:55:22
1
muhammad_mk9
🎮MUHAMMAD_MK🎮 :
in sha'allah zamu gyara
2026-08-29 21:06:30
1
surajc12a
SURAJ👑01 :
Allah ya Saka da alheri Muna gdy mlm
2026-08-29 16:19:57
1
abubakarusman5727
abubakarusman5727 :
Kuma wallahi hakane inshallahu zamu cenza
2026-08-29 15:50:21
1
teemaxcollection
Teemaxcollection :
na daina in sha Allah
2026-08-29 16:52:30
1
abdoulwahaboumou4
abdoul King 🇳🇪👑⚘️na breaker :
amine
2026-08-29 20:23:55
2
user3643120602398bmallam
user3643120602398 bmalam :
Allah yasaka da alkairi malam
2026-08-28 15:12:03
1
abbakar787845gmai
Abu Haidar@01 :
jazakallahu khairan malam
2026-08-28 15:44:12
1
muhammadmustaphaumar002
Muhammad Mustapha Umar :
Ma sha Allah
2026-08-28 17:12:45
1
fadamarayu1
mousty dangata 🤴 :
Allah yasa mudace
2026-08-28 23:00:11
1
sarfilouhamisu
SARFILU KRR :
jazakallah khair
2026-08-28 14:26:34
1
musa.alhassan1
Ms Electronics 🤜🤛💯 :
tokai waya fayama itadin alamar addu'a ce wannan tana nufi ina baka hakuri🙏 ne shine maanar hada hannu wannan itace ta addu'a 👉🤲
2026-09-01 12:28:38
0
usaini890
Usainilawan :
Masha Allah Allah yabamu ikon gyarawa
2026-08-28 14:33:51
2
yaseerbinabdallah
Yaseer Bin Abdallah :
Aamin 🤲 Yaa Rabb Jazakallahu khairan Ash Sheikh
2026-08-28 15:41:25
1
abakarsaidu456
Abakar said :
to wa yacemaka hakan yana nufin addu'a ne
2026-08-28 16:37:54
2
abubakaribrahim205
bi pullo na in bi kado :
Masha Allah ilimi yazo mana kuma munyarda samiina waadaana
2026-08-29 21:01:28
1
capacity0078
Nasier :
Allah yaga niyyar mu
2026-08-28 22:44:57
2
To see more videos from user @siddiqmuhamad1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About