sis insha Allahu ina miki albishir zakije kwanan alfarman mai Madina dan darajan yar gaban goshin shugaba Muhammad saww daraja da kima dan wacce Allah ke fushi da fushinta yake yarda da yardanta ummi Abiha matar sadauki Imam Ali da darajan yaranta
ina mai miki albishir zakije kwana kusa idan kinje ki isarmun da gaisuwata ga masoyina Saww
ina rokonsa ya kara lamincemun na koma gurinshi Madina
fatan alkairi gareki my sister ina danki sabida saÿyadina rasulullah dan gatan Allah saww
2026-08-29 02:16:00
316
timsatmatu06🐓✅ :
Sai dai juresalam dai MADINA sai mai sallah🙏🙌
2026-08-29 06:26:32
309
💕Mrs 💜 Qalbi🥰🫶 :
Zan biyama muta ne goma umrah 🥰wata rana in shaa Allah
2026-08-28 23:33:12
299
TURAKI MEDIA SUPPORT GROUP TV :
duk randa kika yarda da shi
2026-08-29 12:48:39
203
FatimaBinta :
mutane Kuna Bani mamaki Da abun haushi, cewa Muku tayi tanason musulunta ne? she is a content creator, she is just trying to show love to both her fans both Muslims and Christians. kunfiya abun haushi walhy
2026-08-29 06:14:39
164
Dan Madrid🇳🇬 :
Wallahi Burina Naje Madina 🥺
2026-08-29 10:49:27
149
sym yar mama🥰🇨🇮🇳🇪🇳🇪 :
in cha Allah
2026-08-29 09:22:58
138
glam_by_haleems :
Allah yasa wannan baiwar Allah ta musulinta Amin Dan albarkan annabi Muhammad sallahu alaihi wa sallam
2026-08-29 10:36:14
78
amal😘 :
wlh burina naje madina😭
2026-08-28 23:14:14
78
suwaiba :
in sha allahu bazaki taba komawa ga allah ba sai kinje madina in sha allahu🙏
2026-08-29 09:16:35
35
Albashkan :
Daga cikin Cristoci akwai wasanda Allah zaiyiwa RAHAMA
2026-08-29 11:36:45
30
mansur ahmad :
Allah ya musuluntar dake Dan isar shugaba s a w 🤲
2026-08-29 09:52:26
29
Dini Sigina :
Allah ya sa kina da rabo
2026-08-28 23:04:00
26
HAJAR TA ALPHA CHARLES BORNO :
Insha Allah Sai kin je
2026-08-28 15:22:13
26
Mrs.Nass collection 🌷🌹🌷 :
Madina kam sai mai SALLAH
2026-08-29 19:11:35
22
AA.GOBIRAWA🦁🦁🦁 :
Wlh kina burgeni saboda kina son Annabin 💕mu wlh nima ina sonki💯
2026-08-29 09:48:05
22
Alhaji Konto Mohammed :
S.A.W
2026-08-28 22:29:13
21
Hauwa'u :
Allah ya baki ikon zuwa dan darajar annabi Muhammad (S.A.W)🤲
2026-08-29 06:52:39
20
Zeebeauty 😍😍 :
Insha Allah zakije sister tunda kina kaunar Manzon Allah Muna yi miki fatan Alkaline kuma Allah yesa kinada Rabo
2026-08-29 12:09:06
19
ibhan-boutique-style dat spks :
So if truly love the Messenger of Allah, then you must love the religion he came with.may Almighty Allah guide you the right path
2026-08-29 11:11:50
19
Zaraty🩷🦋 :
Ina miki fatan shiga mulunci sis🥰
2026-08-29 10:32:01
18
momcy123 :
ln Sha Allah zata musulinta kuma Allah Sai yakai ta ai haryinzu lokaci baikurimata ba kumutani bakusan tsakani bawa da Allah Sai Allah ya lamuncimata in Allah yayarda tari zamu 🥰🥰jidaki dayaradar allah bijahi Sai yadal waara🥰🥰
2026-08-29 09:51:01
13
Awal yaradua :
Allah yabaki ikon Musulunta insha Allah zakije
2026-08-28 23:20:42
13
To see more videos from user @alphacharlesborno, please go to the Tikwm
homepage.