@garkuwan.mal.yakub: #ALHAMDULILLAH - AN SAMU MAFITA AKAN MALAM SUNUSI KUNNI 'Yan uwa musulmi, muna farin cikin sanar da ku cewa an samu kyakkyawar matsaya akan maganar kamun da jami'an SIB Kano state suka yi wa Malam Sunusi Kunni. An gudanar da zaman tattaunawa na musamman domin neman mafita, tare da Imamu Ahalussunnah Sheikh AbdulWahab kuma Alhamdulillah an samu nasara. JAGORIN DA SUKA HALARCI ZAMAN TATTAUNAWAR SUN HADA DA: 1. SHUGABA MADIHI ABUBAKAR 2. ⁠MUSA 2. Alh Nasiru Abdulhamid Dantata 3. ⁠Sayyidi Mukhtari Yusuf Magashi SHUGABA SURAJO SHAYABO 3. SHUGABA AL-AMIN DOGON BAITI 4. SHUGABA MAL. YAKUBU NAJAJA 5. SHUGABA MAL. HASSAN NASARAWA Don haka muna rokon kowa da kowa ya kwantar da hankalinsa. Bada jimawa ba insha Allahu Malam zai dawo cikin mu lafiya. Muna godiya da addu'o'inku

GARKUWA MAL HAMZA YAKUB NAJAJA
GARKUWA MAL HAMZA YAKUB NAJAJA
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 28 August 2026 17:37:05 GMT
5184
407
11
5

Music

Download

Comments

abbacv6
abba cv :
Allah ya fitodashi lpy
2026-08-31 00:40:47
0
aminubuhari63
Mai'unguwan failah :
Allah yasakawa madihi da alheri yacika shugaba
2026-08-28 19:08:36
1
salisusani921
Salisu Sani :
Sheikh Abubakar madihi kacika shugaba mungode
2026-08-28 19:54:28
0
dana72853
Bala Dan Alhaji :
Masha Allah Allah yaqara albarka
2026-08-28 21:12:15
0
junaidunaannabi01
Jnd Na Annabi :
masha Allah
2026-08-28 21:50:35
0
ahmedibrahimkoko1
ahmed koko :
Amma Don girman ALLAH kada ku yarda suce Wai sai yayi vidio domin ya basu haquri, domin wanan shine burinsu, bazai yuyu su ringa taba mana malamai ba suce su ba a isa a taba nasu ba
2026-08-29 08:10:30
2
aa.adu.muhammad
aa adu Muhammad :
kun tarbata
2026-08-28 23:02:11
1
usmanzunurai872
Usman Zunurai :
guyayawa Mallam otokwali zanechi walahi yasakeshi
2026-08-29 05:40:31
0
To see more videos from user @garkuwan.mal.yakub, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About