@chef_urwat: Na dade ina ɓoye muku wannan recipe ɗin Gurasa, amma yau na ce bari in tona asirin! 🤫❤️ Gurasa mai laushi, Tsire mai ɗanɗano, da onion sauce mai ɗan tsami tare da ɗan tamarind. 😍🔥 An yi komai da @Power oil kuma cike yake da ɗanɗano! Idan kina son Gurasa da Tsire, lallai ki gwada wannan haɗin. Ki save recipe ɗin, sannan ki yi min tag idan kin sake shi! ❤️ #PowerOil #MySecretRecipe #CertifiedHealthy #creatorsearchinsights #gurasa @poweroilng_gida