@dabo_daprof: Abubuwa Biyar da zaka daina indai kana so kayi nasara a rayuwa... #Zo_Ku_Ƙaru #Kalamai_Ga_Zuci #Darasin_Rayuwa #arewamusicbook #Book_One_Multimedia #dabodaprof
irin wannan mutane mukeson gani a tiktok wllhi. very intelligent and lesson teller. thank you sir.
2026-08-29 23:53:46
32
Ibrahim Salisu :
Wllh tunda nake arayuwata bantaba maganar sirri da wani ba kaini ko shawara wllh da zuciyata kadai nakeyi kai tsabar bana shawara da kowa ‘yan uwana cewa suke ni sahun kekene kai nifa wllh kokaina banyarda dashiba
2026-09-03 08:46:09
11
Musa Surajo :
Kusani a addu'a yanzu ina cikin damuwa
2026-09-03 10:32:15
6
FAHIMTAR. RAYUWA :
Kai jamaa allah ubangiji yasaka da alkairi Allah yakula da rayuwarka